The latest news and topic in this categories.

Fiye da Falasdinawa 130 ne Isra’ila ta kashe tun bayan da aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta
12 Mar

Fiye da Falasdinawa 130 ne Isra’ila ta kashe tun bayan da aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta

Shugaban ofishin yada labarai a Gaza Salama Marouf, ya yi Allah wadai da ci gaba

New York Times: Isra’ila ce ta kashe wasu fursunoninta da ake tsare da su a Gaza
10 Mar

New York Times: Isra’ila ce ta kashe wasu fursunoninta da ake tsare da su a Gaza

Fiye da fursunoni 40 na Isra'ila da ke hannun kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa ne suka mutu

Al-Houthi: Mun Ba Wa Isra’ila Wa’adin Kwanaki 4 Da Ta Kawo Karshen Killace Gaza
08 Mar

Al-Houthi: Mun Ba Wa Isra’ila Wa’adin Kwanaki 4 Da Ta Kawo Karshen Killace Gaza

Jagoran kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya baiwa masu shiga tsakani

Nebenzia : Hare-haren Sojojin Isra’ila a Lebanon da Syria na kara dagula lamura a yankin
26 Feb

Nebenzia : Hare-haren Sojojin Isra’ila a Lebanon da Syria na kara dagula lamura a yankin

Wakilin kasar Rasha na Majalisar Dinkin Duniya, Vasily Nebenzia ya bayyana cewa, Harin baya-bayan nan

Iran ta yi Allah wadai da keta hurumin kasar Lebanon da Isra’ila ta yi
24 Feb

Iran ta yi Allah wadai da keta hurumin kasar Lebanon da Isra’ila ta yi

Iran ta yi kakkausar suka kan ta'addancin Isra'ila game da keta hurumin kasar Lebanon, bayan