The latest news and topic in this categories.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce tsagaita wuta a Gaza da kuma kawo karshen kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula zai iya yin tasiri ga martanin da
Akalla karin Falasdinawa 27 ne Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,341, in ji ma’aikatar lafiya
Isra'ila ta kashe Falasdinawa da dama tare da jikkata gommai a harin bam da dakarunta suka kai da sanyin safiyar ranar Lahadi a wani gida da ke yankin Tal al-Hawa
Isra'ila ta kashe Falasdinawa da dama tare da jikkata gommai a harin bam da dakarunta
Makamai masu linzamin 'yan gwagwarmayar Lebanon sun tarwatsa wani gida a birnin Tel-Aviv tare da
Jaridar Ha'aratz ya bayyana wata sabuwar badakala da ta shafi fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugabannin gwamnatin 'yan mamaya suna matsawa fira minista Benjamin Netanyahu lamba da ya amince tsagaita
Jaridar Maariv ta Isra'ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin