The latest news and topic in this categories.
Isra'ila ta kashe Falasdinawa da dama tare da jikkata gommai a harin bam da dakarunta suka kai da sanyin safiyar ranar Lahadi a wani gida da ke yankin Tal al-Hawa
Makamai masu linzamin 'yan gwagwarmayar Lebanon sun tarwatsa wani gida a birnin Tel-Aviv tare da raunata yahudawan sahayoniyya Majiyar ma'aikatar da ke kula da motocin daukar marasa lafiya ta haramtacciyar
Jaridar Ha'aratz ya bayyana wata sabuwar badakala da ta shafi fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila da ke da alaka da cin hanci da rashawa da kuma harin da aka kai
Jaridar Maariv ta Isra'ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa
Shugaban gwamnatin kasar Lebanon Najib Mikati ya ce; Yadda “Israila’ take tsananta kai wa unguwar
Wannan wata na Oktoba ya kasance bakin wata ga Isra'ila sakamakon halaka yahudawan sahayoniyya 80
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri
An kashe ‘yan sahayoniya 6 a wani farmaki da aka kai a kusa da hedkwatar
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Tehran ba, yana mai gargadin "makiya Iran" da kada su kuskura su gwada Iran. Ministan
Wani sojan bayahauden Isra'ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar kafafen yada labarai na haramtacciyar kasar Isra'ila. Hukumar yada labaran Isra'ila ta watsa rahoton a
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da tsohon shugaban kasar Donald Trump suna hankoron ganin sun samu nasara a jihohi 7 masu muhimmanci a zaben shugaban kasa. A muhimman jihohin
Babban kusa a kungiyar Hamas Osama Hamdan ya tabbatar da cewa tattaunawar baya-bayan nan tsakanin Hamas da Fatah a Masar dangane da gudanar da lamurran Gaza ta kasance mai inganci
Pars Today - Ministan harkokin wajen kasar Rasha, yayin da yake ishara da bukatar yin garambawul ga kwamitin sulhu na MDD, ya ce BRICS na goyon bayan karuwar wakilcin kasashen