The latest news and topic in this categories.
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin matasa masu hawa na Asiya. A ci gaba da gasar cin kofin
Pars Today- Ka'idar tufa ta zama takure ne a cikin al'ummar da ta yi imani da tsiraici domin iyakar tufa ta kasance bisa ka'idojin dabi'u na al'umma, amma a Iran,
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a kan tafarkin kamala da kyau, za su iya bayyanar da dukkan sunayen Ubangiji. Sai dai
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a
Pars Today- Ka'idar tufa ta zama takure ne a cikin al'ummar da ta yi imani
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya bayyana cewa; Dukkanin batutuwan da Musulunci da kuma al’kur’ani maigirma suke bijiro da su, sun ginu ne akan ginshikin gaskiya da kuma adalci. Shugaban
Dan Mahadi Karubi, wanda yana ya jagoranci boren 2009 bayan zaben shugaban kasa, ya bayyana cewa an daukewa mahaifin nashi daurin talalar da aka yi masa bisa umarnin ma’aikatar sharia.
Rahotanni Daga Gaza sun ce adadin Falasdinawan da su ka yi shahada da safiyar yau sun haura 200 Wata sanarwar da ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta fitar a yau
Iran ta ce za ta fifita diflomatisyya ta tsakaninta da kasashe makobtanta na yankin. Ministan harkokin wajen kasar ne Abbas Araghchi ya jaddada aniyar kasar kan harkokin diflomasiyya a yankin,