Search
Close this search box.

Contact the IRANRADIO

Ta yaya zan iya Aika Ra'ayi ko Tuntuba a Yanar Gizo?

Muna muku barka da zuwa shafinmu na “Ku Tuntube Mu”! Muna maraba da ra’ayinku, ko kuma idan kuna da tambayoyi, shawarwari, ko Tallace-tallace, ko neman bayanai, hirarraki, ko wasu bayanai a fannin  labarai, ko kuma kuna son kasancewa a cikin tunbubar juna tare da mu, to muna jira daga gare ku. Muna matukar godiya da ra’ayoyinku da shawarwarinku. Ra’ayoyinku na taimaka mana habakawa da kuma  isar da abubuwa masu muhimmanci a gare ku. Ku isar da ra’ayoyinku cikin ‘yanci ta adireshin amail mai zuwa:

email: [info_ha@iranradio.ir]

Muna sa ran ji daga gare ku kuma muna godiya da ci gaba da bayar da  goyon bayan ku ga shirye-shiryenmu. Ra’ayin ku yana da matukar amfani a gare mu yayin da muke kokarin kirkirar abin da ya dace da masu bibiyarmu.