The latest news and topic in this categories.
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila za su fara
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Gwamnatin mamayar Isra'ila ta tantance hanya ta musamman da jirgin da ya dauki fira ministan mamayar Isra'ila zuwa Amurka saboda tsoron kama shi! A wani mataki da ke nuni da
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar
Gwamnatin mamayar Isra'ila ta tantance hanya ta musamman da jirgin da ya dauki fira ministan
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kai farmaki kan birnin Tulkarm da sansaninsa da
Babban kwamishinan hukumar kula da 'yan gudun hijiran Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya "UNRWA" ya
Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta sanar cewa, kasar za ta karbi bakuncin taron gaggawa na kasashen Larabawa a ranar 27 ga watan Fabrairun nan, domin tunkarar al'amura na baya-bayan nan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta yi kokarin dakile duk wani makirce-makircen da makiya ke kitsawa. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne
Iran tana gudanar da bukukuwan zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci yau tsawon shekaru 46 tare da samun nasarori da kalubale A yau Litinin ne, al'ummar Iran suke gudanar da
Siyasar tsananata matsin lamba kan Iran ta gaza cimma buri kuma hana fitar da man da Iran ke fitarwa mafarki ne da ba zai tabbata ba Ministan mai na kasar
Kwamandan rundunar sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Za su iya rufe mashigar Hormuz, amma ba za yi hakan a yanzu ba
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Kungiyar Hamas duk da iyakantaccen kayan yakinta ta kalubalanci gwamnatin 'yan sahayoniyya Kwamandan dakarun kasa na Dakarun kare