HKI

Gwamnatin HKI ta kama kuma ta tsare akalla yahudawa biyu yan share wuri zauna a yankin yamma da kogin Jordan... Read more

Wani bayuhude dan share wuri zauna ya halaka a yayinda wasu  30 sun ji rauni a lokacinda wani makami mai... Read more

Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan arewacin Gaza a daren jiya inda suka kai Falasdinawa da dama ga... Read more

Kwamitin da aka kafa a kasar Espaniya don gabatar da matakan da gwamnatin kasar zata dauka kan HKI, ya bukaci... Read more

Hukumar ‘Organization for Economic Cooperation and Development (OECD)’ ta sanya HKI a matsayin kasa ta biyu a talauci a duniya,... Read more

Babban sakatren MDD Antonio Gutteres ya yi allawadai da HKI saboda hare-haren da take kaiwa kasar siriya a cikin lokacinda... Read more

Assalamu alaikum masu sauraro, sharhin bayan labarammu na yau zai yi magana danagne da “karuwai rikici tsakanin kasashen Island da... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa kasar Siriya tana fama da jarrabawa mai tsanani daga hannun... Read more

Gwamnatin HKI ta bada sanarwan cewa, a cikin sa’o’i 48 da suka gabata sojojinta sun wargaza mafi yawan karfin sojojin... Read more

Kakakin babban sakataren MDD Stephane Dujarric, ya soki HKI kan yadda take fadada mamayar da takewa yankunan kasar Siriya. Dujarric... Read more

Wani Jami’in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin... Read more

A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun... Read more

Jakadan kasar Irana kasar Netherlands, Hadi Faraj-vand ya yi kira ga kutun kasa da kasa ta ICC ta hukunta wadanda... Read more

Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira ‘Samidoon’ ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta... Read more

Sojojin HKI suna ci gaba da sabawa yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a makon da... Read more

Akalla mutane 47 ne sojojin HKI suka kashe ko kuma suka yi shahada a cikin yan sa’oin da suka gabata... Read more

Dangi da iyalan yahudawa da aka yi garkuwa da su  a Gaza sun gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar Knesset... Read more

Ma’aikatar Kiwon Lafiya ta kasar Lebanon ta bayyana cewa yawan mutanen da sojojin HKI suka kai ga shahada a kasar... Read more

Mai bai wa jagoran juyin musulunci na Iran shawara, ya bayyana cewa; Iran tana kan ganiyar shirin mayar wa da... Read more