HKI

Amurkawa masu goyon bayan Falasdinu sun gudanar da gangami a unguwar manhatan na birnin Nuyork don neman sakin Mahmoud Khalil... Read more

Minisyan yaki na HKI Israel Kazt ya bayyana cewa sojojin HKI za su ci gaba da zama a kasar Siriya... Read more

Wani babban Jami’in kungiyar Hamas Osama Hamdan ya bayyana cewa hanya daya tilo ta kubutar da ragowar Fursinonin yahudawan HKI... Read more

Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza ta bayyana cewa ba za ta amince da duk wa ta sabon... Read more

Kungiyar Hamas wacce take iko da Zirin Gaza ta bada sanarwan cewa an kawo karshen takaddama da HKI dangane da... Read more

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhafa barakammu da  sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau, shiri wanda... Read more

Dubban Falasdinawa ne suka kauracewa gidajensu a yankin yamma da kogin Jordan. Tun ranar 21 ga watan Jeneru na wannan... Read more

Ministan watsa labarai na kasar Lebanon Mr Paul Marcos ya bada sanarwan cewa sojojin HKI sun fara janyewa daga yankunan... Read more

Jiragen Yakin HKI Sun kai hare-hare kan wasu muhimman wurare a kudancin kasar Lebanon, wanda hakan keta yarjeniyar tsagaita wuta... Read more

Firay Ministan HKI Banyamin Natanyahu ya bawa kasar Saudiya Shawara samarwa Falasdinawa kasa daga cikin hamada mai girma da take... Read more

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa... Read more

HKI tana son aiwatar da wani shiri don kara yawan yahudawa a kasar, a dai dai lokacinda take fama da... Read more

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, Sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan “jajircewar mutanen kudancin kasar Lebanon... Read more

Wasu jami’an MDD sunn bayyana cewa, a cikin halin da ake ciki a kudancin kasar Lebanon ba ya yuwa mutane... Read more

Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da 50 daga karkashin gine-gine a... Read more

Wata marubuciya a jaridar “Haaretz” mai suna No’a Limona’ ta wallafa wata kasida dake cewa; gwamnatin  Benjamin Netanyahu ta kasa... Read more

Amurla Donal Trump ya soke dokar da ta dorawa wasu yahudawan sahyoniyya sahyoniyya yan share wuri zauna, Tsahon shugaban kasa... Read more

Hukuma mai kula da al-amuran sadarwa ta Najerira wato ‘The Nigerian Communications Commission (NCC) ya bada sanarwan cewa, ta amincewa kamfanonin sadarwa... Read more

Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi... Read more

Majalisar dokokin HKI ta amince da yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta a Gaza tsakanin haramtacciyar kasar da kuma kungiyar... Read more