HKI

Ministan harkokin wajen Kasar Iran ya tana kungiyar Hamasa murnar samun nasara a kan HKI bayan yakin watanni kimnai 15... Read more

Ma’aikatar harkokokin wajen kasar China ta bayyana jin dadinta da tsagaita wuta a Gaza, kuma tace tana goyon bayan aiwatar... Read more

Ministan harkokin cikin gida na HKI Bin-Gafir ya bayyana yarjeniyar sulhu tsakanin HKI da kungiyar Hamas a Gaza nasarace ga... Read more

Tashar talabijin din ‘al-manar’ ta watsa rahoton da yake cewa; HKI tana ci gaba da keta tsagaita wutar yaki a... Read more

Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da kai hare-hare har sau 20 akan Sanaa da Hudaidah, tare da Amurka da... Read more

Wani dan majalisar dokokin kasar Burtaniya mai suna John Macdonal ya bukaci majalisar dokokin kasar Burtaniya ta kori jakadiyar HKI... Read more

Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da HKI a Gaza, da kuma yankin yamma  da kogin Jordan ta bayyana cewa, HKI... Read more

Sojojin kasar Yemen sun bada labarin cilla wasu karin makamai masu linzami kan HKI a tsiyar daren jiya, wanda yasa... Read more

Wani babban Jami’in kungiyar Hamas ya bayyana cewa kungiyarsa a shirye take ta saki yahudawan Sahyoniyya 34 a mataki na... Read more

Tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Asad na kasar Siriya ne, sojojin HKI suka fara kai hare-haren don lalata makaman kasar... Read more

Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana cewa rushe-rudhen gidajen da gwamnatin HKI... Read more

Dakarun Izzudden Qassun reshen soje na kungiyar Hamas ya bada labarin cewa wani daga cikin dakarunsu ya tarwatsa kansa da... Read more

A wani hari da jiragen yakin HKI su ka kai kusa da asibitin “Al-Awdah” dake tsakiyar Gaza, sun kashe wasu ... Read more

Kakakin sojojin Yemen Janar Yahya Sari ne ya sanar a jiya  Laraba da marece cewa; sojojin kasar sun kai wa... Read more

Gwamnatin kasar Iran ta yi tir da HKI, wacce a karon farko ta tabbatar da cewa itace ta kashe shugaban... Read more

Ministan tattalin arziki na kasar Lebanon ya bayyana cewa kasarsa ta yi asarar dalar Amurka biliyon 15 sanadiyyar hare-haren da... Read more

Jaridar “Maariv” ta HKI ta buga rahoto wanda ya ambaci karfin sojan Iran sannan ta ce; Isra’ila ba ta da... Read more

Babban magatakardar MDD Antonio Gutrres ya kira yi HKI da ta dakatar da hare-haren da take kai wa Syria da... Read more

Hukumar bada agaji mai kula da yan gudun hijiran Falasdinawa UNRWA ta zargi HKI da rashin kula da dokokin yaki... Read more

Kungiyar Ansarallah ta kasar Yemen ta bayyana cewa ta sami sabbin makamai wadanda a halin yanzu suke iya kakkabo manya-manyan... Read more