HKI

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin ‘yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan bauna da suka kai musu... Read more

A sakamakon bincike na farko wanda sojojin HKI suka fitar bayan hare hare mafi muni wadanda kungiyar hizbullah ta kaiwa... Read more

Jaridar Ha’aretz ta haramtacciyar kasar Isra’ila ta ce: Tana tsammanin ƙarshen jini, hawaye da rugujewa haramtacciyar kasar Isra’ila Jaridar haramtacciyar... Read more

Usama bin Hamdan wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon ya bayyana cewa, sojojin HKI sun kasa samun nasara a kan... Read more

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwar kai hare hare tare da amfani jirgen yaki masu kunan bakin wake,... Read more

Kafafen yada labarai na HKI sun bada rahoton cewa gwamnatin Amurka za ta mikawa HKI garkuwan makamai masu linzami samfurin... Read more

Kasar Spain ta yi kira ga kasashen duniya da su daina sayar da makamai ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ‘yar... Read more

Jiragen yakin HKI sun yi luguden wuta a kan unguwar dahiya junubiyya na birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon, inda... Read more

Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun cilla makamai masu linzami kuma masu yawa a kan arewacin kasar Falasdinu da... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’ila Baghae yace yahudawan Sahyoniyya ne suke shishigi a cikin zabubbukan shugaban kasa wanda... Read more

Jaridar ‘The Telegraph’ ta kasar Birtaniya ta bayyana cewa: Iran ta tabbatar da karfin ikonta na kutsawa mafi girman tsarin... Read more

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Euro-Mediterranean ta buƙaci gaggata shiga tsakani don hana kisan kiyashi mafi muni a Gaza... Read more

Jami’in dakarun kare juyin musulunci na Iran janar Ibrahim Jabbari ya gargadi HKI da cewa, idan har ta kawo wa... Read more

Yahudawa masu zanga-zanga sun tare hanyar zuwa ofishin Netanyahu domin neman kulla yarjejeniyar musayar fursunoni da Falasdinawa Rahotonni sun bayyana... Read more

Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan sanarwar da ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa suka fitar ne cewa: Bayan shekara... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Paezeskiyan ya yi allawadai da Amurka da kuma kasashen Turai saboda goyon bayan da suke bawa... Read more

Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai farmaki kan birnin Haifa da wasu garuruwa a kasar Falasdinu da aka... Read more

Dubban mutane a kasashen duniya da dama ne suka fito kan tituna don nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Falasdinu... Read more

Sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai wani sabon hari kan yankin kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon Sojojin gwamnatin haramtacciyar... Read more

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda... Read more