The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar ta Iran ya yi tsokaci akan yarjejeniyar da aka rattaba hannu akanta a tsakanin Iran da Rasha a jiya Juma’a, yana mai kara da cewa; Za ta sa
Shugabannin kasashen Iran da Rasha sun bayyana cewa; Kulla yarjejeniyar dabarun ita ce ginshikin fadada alakar hadin gwiwa tsakaninsu Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jagoran juyin juya halin Musulunci
Limamin da ya jagoranci sallar Jumu'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Karin matsin lamba daga makiya yana kara Iran juriya da jajurcewa Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a
Ministan harkokin wajen Kasar Iran ya tana kungiyar Hamasa murnar samun nasara a kan HKI
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci a nan Iran IRGC sun fidda sanarwa ta musamman
Kamfanin Dillanacin “Mehr” Na Iran Ya nakalto cewa, shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Muhammad
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Hakuri da tsayin dakan mutane
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Tsagaita bude wuta a
Majalisar dokokin HKI ta amince da yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta a Gaza tsakanin haramtacciyar kasar da kuma kungiyar gwagwarmaya ta Hamas. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Gwamnan babban bankin kasar Iran Mohammad Reza Farzin ya bada sanarwan cewa tsarin musayar kudi tsakanin bankunan kasashen Rasha da Iran ya fara aiki, kuma daga yanzun Iraniyawa da kuma
Ministan harkokin wajen kasar Canada Melanie Joly ta bada sanarwan cewa gwamnatin kasarta a shirye take ta shiga yakin tattalin arziki mafi girma da gwamnatin zabebben shugaban kasar Amurka Donal
Gwamnatin ta Amurka tana tsananta tsaro a kan iyakokinta da kuma cikin gida a karkashin shirin ranstar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa da za a yi a ranar
Hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD ta yi gargadi akan fadan kabilanci da ya barke a yankin al’jazirah da hakan zai kara dagula halin da kasar ta Sudan take ciki.
Tashar talabijin din ‘almayadin’ mai watsa shirye-shiryenta daga kasar Lebanon ta ambato wani kusa a kungiyar Hamas yana cewa, a zango na biyu na musayar fursunoni tsakaninsu da HKI, za