Miliyoyin Mutane Sun Halarci Jana’izar Imam Khaminaei A Qom Bayan Tehran

Miliyoyin mutanen Iran da kuma wasu daga kasashen waje ne suka halarci sallar Jana’izar Imam Sayyid Aliyul Khaminaei a masallacin Jamkaran dake wajen birnin Qom na ilmi a yau Talata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, Ayatullahi Abdullahi Jawadi Amuli ne ya jagoranci sallar jana’izar Imam Khaminaei da iyalansa inda miliyoyin […]

Minsitan Harkokin Wajen Rasha Sergei Lavrov Zai Ziyarci Nijar A Gobe Laraba

Minsitan Harkokin Wajen Rasha SergeiLavrov zai ziyarci Jamhuriyar Nijar a gobe Laraba. Lavrov zai je Nijar ne don halartar taron ministocin harkokin waje karo na biyu tsakanin Rasha da Kawancen Kasashen Sahel wato (Mali, Nijar da Burkina Faso). A cewarsa, tawagar Rasha za ta yi la’akari da sakamakon tattaunawar da ta yi da Shugaban Hukumar […]

Shugaban Kasar Amurka Ya Isa Turkiyya Don Halattan Taron Kungiyar Tsaro Ta NATO

Shugaban kasar Amurka Donal trump ya isa kasar turkiyya don halattan taron kungiyar tsaro ta NATO ta, inda bayan isarsa ya fadawa shugaban kasar turkiyya Rajab Tayyib Urdogan kan cewa, mai yuwa ya sayar masa jiragen yaki samfurin F-35 wadanda suka dade suna cece kuce a kan hakan, bayan da kasar Turkiyya ta saye garkuwan […]

Miliyoyin Mutane A Birnin Qum Suna Yin Bankwana Da Jagora Shahidi

A yau Talata miliyoyin mutanen birnin Qum su ka fito kwansu da kwarkwatarsu na layi mai tsawon kilo mita 7 daga masallacin Jamkaran zuwa haramin Fatima Ma’asumah ( a.s). Tashar talabijin din al’alam ta ambaci cewa; Ayatullah Jawad Amuli ne ya yi wa jagoran sallar jana’aza a masallacin Jamkaran tun da jijjifin safiyar yau Talata. […]

Shugaban kasar Senegal Yana Shirin Kafa Sabuwar Jam’iyyar Siyasa

Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye yana Shirin kaddamar da sabuwar jam’iyyar siyasa bayan da sabani a tsakaninsa da Fira Minista Ousmane Sonko ya kara fadada. Wannan matakin na shugaban kasar yana zuwa ne gabanin kaddamar da zabukan kananan hukumomi da za  ayi ba da jimawa ba da kuma kwaskwarimar da aka yi wa tsarin […]

Politico: Kungiyar Nato Tana Kara Jan Damarar Yiyuwar Fada Da Kasar Rasha

Jaridar Politico ta dauki labarin da yake cewa; kungiyar “Nato” tana karfafa bangarenta dake daura da Rasha domin yiyuwar barkewar fada a tsakaninsu. Jaridar ta ce hakan tana faruwa ne a daidai lokacin da mambobin kungiyar suke son rage dogaro da Amurka. Haka nan kuma jaridar ta ambaci cewa; Abinda yake faruwa shi ne kokarin […]

Wani Babban Jami’I A Kasar Iran Yace Jinin Jagora  Ya Farkar da alumma Iran

Wakilin jagora a majalisar koli ta tsaron kasa, Ali Akbar Ahamadiyan ya bayyana cewa jini mai tsarki na jagoran juyin musulunci ya kara farkar da alummar iran kuma ya tunatar da su nauyin dake wuyansu na tunkarar wulakancin kasashe ma’abota girman kai na duniya A cikin wani jawabi da ya fitar a jiya litinin ya […]

MDD Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Fararen Hula A Kasar Sudan

Hukumar kare hakkin dan adam ta Majalisar DD , ta amince da kudirin dokar da ta yi Allah wadai da yadda dakarun RSF ke kara kai hare-hare a al-Obeid da ke Sudan, inda ta kafa kwamitin binciken gaggawa kan zargin cin zarafin da ake aikatawa a yankin. Birtaniya tare da wasu ƙasashe 14 ne dai […]

Yan Majalisar Dokokin Birtaniya Sun Bukaci Gwamnatin Ta Sanya Wa Natanyaho Takunkumi

Gwamman yan majalisar dokokin birtaniya sun yi kira ga gwamnati da ta kakabawa Binjemin Natanyaho fira ministan isra’ila takunkumi da sauran ministocinsa game da azabatar da falasdinawa fararen hula da gwamnatin isra’ila ke yi A cikin wata wasika da aka aike wa sakataren harkokin wajen birtaniya Yvette Cooper  wanda akalla yan majalisar 71 suka sanyawa […]

Iran : Pezeshkian zai halarci jana’izar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei A Iraki

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai yi tafiya zuwa Iraki a ranar Talata don halartar jana’izar Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, wanda aka shirya gudanarwa a biranen Najaf da Karbala na Iraki a ranar Laraba. Ziyarar ta zo ne yayin da ake ci gaba da gudanar da jana’izar Jagoran da iyalansa […]

Tawagar Burkina Faso ta halarci taron Jana’izar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei

Burkina Faso ta halarci tarurukan jana’izar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei. Ministan Harkokin Wajen kasar ne ya jagoranci tawagar Burkinabe, wanda ya wakilci shugaban kasar, Kyaftin Ibrahim Traoré. Ministan Harkokin Wajen kasar Karamoko Jean Marie Traoré ya yi wa jama’a da gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta’aziyyar Burkina Faso. […]

  Gaza: Mutane 3 Sun Yi Shahada A Arewa Da Kudancin Gaza

A wani sabon harin da ‘yan sahayoniya su ka kai a cikin birnin Gaza, mutane 2 sun yi shahada, yayin da wani mutum daya ya yi shahada a Khan-Yunus. Bugu da kari harin na ‘yan sahayoniya ya yi sanadiyyar jikkatar wasu mutane 20 a birnin na Gaza da kuma Yanin Muwasi dake Khan-Yunus. Majiyar Asibiti […]