‘Yan kasar Sudan 3 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 7 na daban suka jikkata baya bullar tarzoma a... Read more

Kasar Burkina Faso ta zargi shugaban Faransa da cin mutuncin ‘yan Afirka bisa da’awarsa cewa: ‘Yan Afirka ba mutane ba... Read more

Mataimakin shugaban majalisar gudanar da Mulki a Sudan ya jaddada cewa: Ba zasu amince da duk wani shirin wanzar da... Read more

Sojojin Sudan sun sake kwace iko da birnin “Wad Madani”, fadar mulkin jihar Aljazira daga mayakan Dakarun kai daukin gaggawa... Read more

Masana sun bayyana cewa: Kasar Faransa tana da hannu a shirya  makarkashiyar kifar da gwamnatin Chadi Hari da makami da... Read more

Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya zai tattauna halin da ake ciki a Sudan musamman batun jin kai Kwamitin sulhun Majalisar... Read more

Girgizar kasa mai karfin awo 5.8 ta afku a kasar Habasha, kuma labarai sun yi gargadin bala’i mai ban tsoro... Read more

Mjalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da rikicin jin kai a Sudan wanda ba a taba ganijn irinsa ba... Read more

Ana ci gaba da gwabza fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawa a biranen El Fasher, Khartoum da... Read more

Ministan Lafiya na Sudan ya bayyana cewa: Yakin cikin gida ya yi kusan ruguza tsarin kiwon lafiya a kasar Ministan... Read more

Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya ya amince da jibge sabuwar rundunar wanzar da zaman lafiya ta Afirka a kasar Somaliya... Read more

An gwabza kazamin fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun Kai Daukin Gaggawa a birnin Khartoum da Darfur Rahotonni sun bayyana... Read more

Babban bankin Sudan ya sanar da buga sabbin nau’o’in kuɗade domin maye gurbinsu da tsoffin kudaden kasar Babban bankin kasar... Read more

Sojojin Faransa sun fara ficewa daga cikin kasar Chadi a matakin da gwamnatin Chadi ta dauka na korar sojojin Faransa... Read more

Jiragen saman yakin sojojin Sudan sun yi luguden wuta kan wata kasuwa da ke arewacin Darfur lamarin da ya janyo... Read more

A dai-dai lokacinda ake bukukuwan ranar kare hakkin bil’adama ta duniya, an zirgi sojojin Najeriya ta take hakkin fararen hula... Read more

Ana zargin mayakan Dakarun kai daukin gaggawa da kai harin wuce gona da iri kan sansanin ‘yan gudun hijira na... Read more

Mataimakin shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a kasar Sudan ya sanar da rufe ƙofar tattaunawa da Dakarun kai daukin gaggawa... Read more

Shugaban kasar Senegal ya bayyana cewa: Senegal kasa ce mai cin gashin kanta don haka bai dace a ce akwai... Read more