Ministan harkokin wajen kasar Chadi ya sanar da soke yarjejeniyar hadin gwiwa ta tsaro da kasar Faransa Rahotonni daga Chadi... Read more
Gwamnatin Sudan ta yi maraba da shawarar Sanya muggan laifukan Dakarun kai daukin gaggawa a matsayin “kisan kare dangi” kan... Read more
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin... Read more
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an kawo karshen yaki a kasar... Read more
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da kasar Birtaniya ta dauka kan... Read more
Matasan Sudan sun koma suna goyon bayan sojoji a yakin da ake yi bayan adawar da suka yi da rundunar... Read more
Al’ummar Tunisiya sun fito zanga-zangar yin Allah wadai da kisan kiyashin da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi a Gaza... Read more
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al’ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata,... Read more
Al’ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu... Read more
Ambaliyar ruwa mafi muni ta mamaye Sudan ta Kudu tare da gargadin samun ‘yan gudun hijira sama da dubu 379... Read more
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al’ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin Sudan da Iran Jakadan Sudan... Read more
Gwamnatin Sudan ta zargin kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa da aikata kisan kiyashi a jihar Aljazira... Read more
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya bayyana kwarin gwiwar kawo karshen yakin kasarsa tare da sake gina kasar... Read more
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya fitar da kudurin dakatar da ayyukan ministocinkasar guda 3 Shugaban Majalisar Gudanar... Read more
’Yan Najeriya mazauna kasar Libya, sun shiga firgici bayan da Hukumomi suka fara kamen su biyo bayan hukuncin da Hukumar... Read more
‘Yan sandan Uganda sun sanar da cewa mutane 14 ne suka mutu sannan wasu 34 suka jikkata sakamakon wata tsawa... Read more
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi dakarun kai daukin gaggawa na Sudan da aikata muggan laifukan... Read more
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi Dakarun kai daukin gaggawa da aikata cin zarafin bil-Adam a... Read more
Ahmad Nowruzi mataimakin shugaban IRIB mai kula da harkokin hidimar duniya, a ganawarsa da Sehloho Francis Moloi, jakadan kasar Afirka... Read more
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da kudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin... Read more