Yayin da ya isa kasar Maroko a ziyarar day a kai kasar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya fuskanci wata... Read more

Kasar Sudan ta bayyana matsayinta kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan kasar Iran Gwamnatin... Read more

Sojojin Sudan sun kwace iko da birnin Al-Dindar da ke karkashin ikon dakarun kai daukin gaggawa Majiyoyin watsa labaran Sudan... Read more

Shugabannin kasashen Somaliya da Djibouti sun tattauna kan makomar tawagar Tarayyar Afirka a Somaliya Shugaban kasar Djibouti Isma’il Omar Guelleh... Read more

Mataimakin shugaban kasar Kenya da aka kora na fargabar tsaron lafiyarsa bayan an janye jami’an tsaronsa Hambararren mataimakin shugaban kasar... Read more

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva na kasar Switzerland Shugaban Majalisar... Read more

Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da ya gabata tare da Mandla... Read more

Al’ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai wa yahudawa bakin haure takardun... Read more

Kasar Afirka ta Kudu tana shirin mika wasu karin cikakkun shaidu ga kotun kasa da kasa manyan laifuka haramtacciyar kasar... Read more

Halin ni-ya su da fursunoni suke fuskanta daga mayakan kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa ta Sudan... Read more

Sudan ta musanta batun cewa ta mayar da babban birnin kasar na wucin gadi daga Port Sudan zuwa Atbara Kakakin... Read more

Al’ummar kasar Afirka ta kudu sun yi zanga-zangar la’antar Haramtacciyar Kasar Isra’ila a biran fadin kasar Masu zanga-zangar sun fito... Read more

Shugaban kasar Tunusiya Qais Sa’id ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu da kuri’u kashi 90.69% da... Read more

Shugaban kasar Aljeriya ya nisanta yiwuwar gudanar da ziyarar aiki zuwa kasar Faransa saboda sabanin ra’ayoyi da ke tsakaninsu Shugaban... Read more

Saƙon martani mai zafi zuwa ga waɗanda suke tunanin cewa harin da Iran ta kai wa haramtacciyar kasar Isra’ila shirme... Read more

Kira daga Tsibirin Tuti na Sudan na nema dage wa al’ummar yankin matsalar killacewa da suke fuskanta daga Dakarun kai... Read more

Sojojin Sudan suna samun ci gaba a tsakiyar birnin Khartoum yayin da kawayenta suka cimma nasara a yankin Darfur da... Read more

Majalisar wakilan Libiya ta amince da nadin gwamnan babban bankin kasar da mataimakinsa Majalisar wakilan Libiya ta amince da nadin... Read more

Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya isa birninNew York domin halartar zaman babban taron zauren Majalisar Shugaban Majalisar ... Read more

Gwamnatin Tarayya ta kafa wani kwamiti da zai yi nazarin halin da dukkanin madatsun ruwan Nijeriya ke ciki bayan ambaliyar... Read more