The latest news and topic in this categories.
Ana zargin mayakan Dakarun kai daukin gaggawa da kai harin wuce gona da iri kan sansanin 'yan gudun hijira na Zamzan da ke arewacin Darfur na kasar Sudan Kungiyar Likitocin
Mataimakin shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a kasar Sudan ya sanar da rufe ƙofar tattaunawa da Dakarun kai daukin gaggawa na Rapid Support Forces Shamsuddeen Al-Kabbashi mamba a majalisar gudanar
Shugaban kasar Senegal ya bayyana cewa: Senegal kasa ce mai cin gashin kanta don haka bai dace a ce akwai sansanonin sojan Faransa a cikinta ba Shugaban kasar Senegal Basirou
Ana zargin mayakan Dakarun kai daukin gaggawa da kai harin wuce gona da iri kan
Mataimakin shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a kasar Sudan ya sanar da rufe ƙofar tattaunawa
Shugaban kasar Senegal ya bayyana cewa: Senegal kasa ce mai cin gashin kanta don haka
Ministan harkokin wajen kasar Chadi ya sanar da soke yarjejeniyar hadin gwiwa ta tsaro da
Gwamnatin Sudan ta yi maraba da shawarar Sanya muggan laifukan Dakarun kai daukin gaggawa a
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya isa birnin Doha na kasar Katar domin halartar taron da zai hada kasashen Turkiya, Rasha da mai masaukin baki Katar. Taron na
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu. Majiyar asibiti ta fada wa manema labaru cewa HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin