Kotun tsarin Mulki ta kasar Senegal ta yi watsi da wani kuduri na majalisar dokokin kasar wanda yake nufin kayyade... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov wanda yake ziyarar aiki a kasar Mozambique ya yi wa gwamnatin kasar tayin... Read more
A wani bangare na ci gaba da karfafa alakar abota, hadin kai, da hadin gwiwa tsakanin kungiyar Kasashen Sahel (AES)... Read more
Gwamnonin arewacin Najeriya hadi da shugabannin gargajiya sun bayyana goyan baya ga shirin samar da ƴan sandan jihohi a kasar,... Read more
Jamhuriyar Nijar na karbar bakuncin taron ministocin harkokin wajen kasashen kawancen Sahel da Rasha a Yamai. Taron wanda shi ne... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya fara ziyarar aiki a cikin kasashen nahiyar Afirka tare da yada Zangon... Read more
Dakarun Kai Daukin Gaggawa ta Rapid Support Forces a Sudan sun kashe rayukan mutanen da suke kan hanyar komawa gidajensu... Read more
Minsitan Harkokin Wajen Rasha SergeiLavrov zai ziyarci Jamhuriyar Nijar a gobe Laraba. Lavrov zai je Nijar ne don halartar taron... Read more
Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye yana Shirin kaddamar da sabuwar jam’iyyar siyasa bayan da sabani a tsakaninsa da Fira... Read more
Hukumar kare hakkin dan adam ta Majalisar DD , ta amince da kudirin dokar da ta yi Allah wadai da... Read more
Burkina Faso ta halarci tarurukan jana’izar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei. Ministan Harkokin Wajen... Read more
Gwamnatin Isra’ila ta tura wata karamar rundunar sojoji a asirce a yankin Somaliland bayan ta amince da yankin da ya... Read more
Majalisar dokokin Zimbabwe ta amince da kudirin tsawaita wa’adin shugabancin kasa. Hakan ya share fagen tsawaita wa’adin shugaban kasa da... Read more
Gwamnatin Ouagadougou ta sanar cewa ta yanke shawarar katse huldar diflomasiyya da Faransa nan take, kamar yadda wata sanarwa da... Read more
Nijar ta fitar da sabuwar dokar ta hukunta masu luwadi, wadda ta tanada yanke hukuncin daurin na shekaru ashirin. A... Read more
Gwamnatin Kasar Kamaru ta yi tir da yadda aka yi amfani da tutar kasarta a wani jirgin ruwan dakon mai... Read more
Burkina Faso ta yanke shawarar dakatar da duk wani gasar nuna kyau a duk fadin kasar, a wani mataki na... Read more
Manyan jami’an Majalisar Dinkin Duniya kan ‘yancin addini sun fara wata ziyarar makwanni biyu a Najeriya a ranar Litinin, bayan... Read more
Gwamnatin Afrika ta Kudu ta sha alashin daukar mataki mai tsauri kan masu nuna wariya da kuma kin jinin baki... Read more
Gwamnatin Nijeriya na kara kokarin bunkasa bangaren ma’adinai ta hanyar jawo masu zuba jari, da fasaha da kwarewa daga kasar... Read more