The latest news and topic in this categories.
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva na kasar Switzerland Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran, Mohammad Baqir Qalibaf, ya gana da
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu na kasar ne kawai ne
Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da harin bam da Isra'ila ta kai kan kasar Labanon tare da yin kira ga kasashen duniya da kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin
Mayakan dakarun kai daukin gaggawa sun kashe fararen hula 28 a wani hari da suka
Shugaban Mauritaniya zai fuskanci manyan kalubale a wa'adin mulkinsa na biyu Bayan shekaru 5 da
Ma'aikatar Harkokin Wajen Mali ta bai wa jakadan kasar Sweden umarnin barin kasarta cikin awa
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta bayyana cewa: Zata fitar da sammacin
A cikin wani bayani da ta fitar Ma'aikatar Harkokin Wajen Mali ta bai wa jakadan
Sojojin Yemen sun kai hari kan jirgin ruwan Amurka kirar "Harry Truman" mai dakon jiragen sama Kakakin rundunar sojin kasar Yemen Birgediya Janar Yahya Sari'e ya fitar da wata sanarwa
Sojojin Sudan sun sake kwace iko da birnin "Wad Madani", fadar mulkin jihar Aljazira daga mayakan Dakarun kai daukin gaggawa Bayan shekara guda da Dakarun kai dauki gaggawa na Rapid
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) ya ce "A kowace rana ana dada sabunta makamai masu linzami na kasar ta fuskar adadi, inganci." Laftanar Janar
Wani bincike mai zaman kansa da masana daga jami’ar London a sashen (LSHTM), suka gudanar ya nuna cewa adadin mutanen da suka mutu a hare-haren Isra’ila da Gaza ya zarce
Shugaban kungiyar agaji ta Red Crescent ta Iran ya nuna juyayi ga wadanda gobarar daji ta Los Angeles ta shafa tare da bayyana shirin IRCS din na aika kayan agaji.
Shugaban sojojin Sudan Janar Abdel Fattah al-Burhan ya isa kasar Mali a ranar Asabar a wata ziyarar aiki ta sa'o'i 48. Shugaban gwamnatin mulkin sojan Mali Janar Assimi Goïta ne