The latest news and topic in this categories.
Mataimakin shugaban kasar Ghana Muhamadu Bawumia, yan amince da shan kaye a zaben shugaban kasa da nay an majalisar dokoki, wanda aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata a
A Ghana yau ne al’ummar kasar suka kada kuri’a a babban zaben kasar. Mutum fiye da miliyan 18 ne suka yi rajistar zaben a cewar hukumar zaben kasar. ‘Yan takara
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga kasar a jiya Jumma'a. Shafin yanar gizo na labarai Afirca News ya bayyana cewa na
Mutane akalla 143 suka mutu sanadiyyar bullar wata cuta wacce har yanzun ba'a gane kanta
Namibiya ta zabi shugaba mace ta farko, a tarihin kasar. Netumbo Nandi-Ndaitwah, mai shekaru 72,
Shugaba Ramaphosa ya nuna sha'awar Afirka ta Kudu na yin hadin gwiwa da Najeriya don
Mataimakin shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a kasar Sudan ya sanar da rufe ƙofar tattaunawa
A Guinea an ayyana zaman makoki na kwanaki uku biyo bayan turmutsitsin da ya yi
Sojojin Isra'ila sun kai hari kan masu gadin kayan agaji a Gaza tare da aiwatar da wani mummunan kisan kiyashi a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat Sojojin gwamnatin haramtacciyar
Jiragen saman yakin sojojin Sudan sun yi luguden wuta kan wata kasuwa da ke arewacin Darfur lamarin da ya janyo mutuwa da jikkatan daruruwan mutane Rahotonni sun bayyana cewa: Hare-haren
Babban kwamandan sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin musulunci (IRGC Navy) na kasar Iran yace kasashen duniya zasu yi mamaki idan an kaddamar da wani jirgin yakin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi kira ga kasashen yankin Asiya ta kudu da su hada kai. Su kuma samar da runduna wacce zata tunkari HKI a
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi allawadai da gwamnatin Amurka saboda mikawa kasar Ukraine, kudaden kasar Rasah da ta kwace har dalar Amurka biliyon $20, kuma hakan yana matsayin
Kafafen yada labarai sun bayyana cewa sojojin HKI suna ci gaba da mamayar kasar Siriya, kuma ya zuwa yanzun sun kafa sansanin sojoji a Lardin Qunaitara na kasar ta Siria,