The latest news and topic in this categories.
Yansanda a jihar Kaduna na tarayyar Najeriya sun kama mutane 523 a jihar, wadanda ake tuhuma da ayyukan sace mutane da kuma garkuwa da su don karban kudaden fansa. Jaridar
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya kan sabon ƙudirin harajin da Tinubu ya aike musu. Sai dai, ya ce majalisar za
Shugaba Bola Tinubu ya tafi Brazil don halartar taron shugabannin kasashen duniya 20 (G20) na karo na 19, wanda zai gudana a birnin Rio de Janeiro, na kasar Brazil. Taron
Yansanda a jihar Kaduna na tarayyar Najeriya sun kama mutane 523 a jihar, wadanda ake
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya
Shugaba Bola Tinubu ya tafi Brazil don halartar taron shugabannin kasashen duniya 20 (G20) na
Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya isa birnin Doha na kasar Katar domin halartar taron da zai hada kasashen Turkiya, Rasha da mai masaukin baki Katar. Taron na
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu. Majiyar asibiti ta fada wa manema labaru cewa HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin