Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa fiye da mutum 1,000 da suka yi zanga-zangar yunwa... Read more

Kungiyar Global Rights a Najeriya ta ce a cikin shekaru 5 da suka gabata, ƴan bindiga sun kashe mutanen da... Read more

Gwamnati ba zata amince da kiraye kirayen juyin mulki ko kuma daga tutar wata kasa ba. Jaridar Premium times ta... Read more

Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga zanga su kuma saurari kiraye... Read more

Gwamnatin Tarayya ta tsaurara matakan tsaro a dukkanin iyakokin Najeriya gabanin fara zanga-zangar da aka shirya yi a faɗin ƙasar... Read more

Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta buƙaci masu shirya zanga-zangar matsin rayuwa a faɗin ƙasar da su miƙa mata bayanansu. Babban... Read more

Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu zanga zanga su lalata kasar... Read more

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya roƙi ‘yan Nijeriya da su janye shirin zanga-zangar da suke niyyar yi a farkon watan... Read more

Rahoton Hukumar (NBS), ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19 a watan Yuni. Wannan ya nuna... Read more

A wani yunkuri na shawo kan matsalar karancin abinci, gwamnatin tarayya ta kaddamar da rabon shinkafa tirela 740 a fadin... Read more

Kungiyar Daliban Najeriya (NANS), ta shaida wa Shugaba Bola Tinubu cewa matsalar man fetur na ƙara ta’azzara a Najeriya, kuma... Read more

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ce dai ta fitar da alƙaluma cewa ‘yan Najeriya sun bai wa jami’an gwamnatin ƙasar... Read more

Hukumar lura da yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen samun guguwa da ruwan sama a faɗin Nijeriya daga Yau... Read more

Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin tunkarar matsalar ‘yan ta’adda masu... Read more

Shugaba Bola Ahmed Tunubu na tarayyar Najeriya, ya bayyana cewa cire tallafin makamashin da yayi a farkon wannan shekarar ya... Read more

Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan da aka kai kan makarantu... Read more

Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da cewa zatayi iya kokarinta don ganin ta kwato dukkan mutanen da akayi garkuwa dasu... Read more