Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi Allah wadai da mummunan yakin Isra’ila a Gaza, yana mai tir... Read more

Wakilan kasashe da dama da suka hada da tawagar Iran sun fice daga zaman da aka yi kan Falasdinu a... Read more

Ministan harkokin wajen Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce kamata ya yi kasashen musulmi su yi amfani... Read more

Spain ta shiga cikin karar da kasar Afirka ta Kudu ta shigar gaban kotun kasa da kasa kan “Isra’ila” game... Read more

Dakarun kasar Yemen da dakarun gwagwarmaya na kasar Iraki sun kaddamar da sabbin hare-hare na hadin gwiwa kan gwamnatin haramtacciyar... Read more

Rahotannin daga yankin zirin Gaza sun tabbatar da cewa, jiragen yakin Isra’ila suna ci gaba da kaddamar da munan hare-harea ... Read more

Sojojin Isra’ila na ci gaba da kaddamar da munan hare-haren kisan kare dangi kan al’ummarv yankin zirin Gaza. Rahotannin sun... Read more

Shugaban ofishin siyasa na kungiyar, Ismail Haniyeh ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Laraba. Ya ƙididdige buƙatun... Read more

Wani dan majalisar dokokin kasar Lebanon daga bangaren siyasa na Hizbullah ya ce kungiyar ta shirya tsaf don fuskantar kowane... Read more

Babban kusa a kungiyar Hamas Ghazi Hamad ya jaddada cewa, a halin yanzu ya zama wajibi a kan haramtacciyar kasar... Read more

Dakarun Kungiyoyin  gwagwarmayar al’ummar Iraki sun ce sun  kai wasu sabbin hare-hare na ramuwar gayya kan wuraren da Isra’ila ta... Read more

Daruruwan masu zanga-zangar  adawa day akin kisan kare dangi da Isra’ila take kaddamarwa kan al’ummar Falastinawa mazauna Gaza, sun mamaye... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya jaddada cewa, Isra’ila ba za ta iya shiga wani sabon yaki... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani  ya bayyawa cewa, dole ne Isra’ila ta fuskanci hukunci... Read more

Kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a kasar Lebanon ta sanar a jiya Juma’a cewa,  mayakanta sun kaddamar da wasu jerin hare-hare... Read more

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce Isra’ila ta yi tayin “taswirar yarjejeniya” don kawo karshen yakin da ta shafe kusan... Read more

Kakakin sojin Yemen ya ce dakarun kasar sun kai hari kan jirgin ruwan Amurka USS Dwight D. Eisenhower a tekun... Read more

Rahotanni daga Gaza na cewa dukkan sisbitocin birnin Rafah sun daina aiki sakamakon hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da... Read more

Ma’aikatar lafiya ta Gaza ta sanar a yau cewa sojojin mamaya na haramtacciyar kasar Isra’ila sun aikata kisan kiyashi sau... Read more

A wani mataki na nuna goyon baya ido rufe ga kisan kiyashin da Isra’ila ke yi na tsawon watanni fiye... Read more