Shugaban kungiyar Ansar Allah ta Yaman, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya ce Amurka na neman dora ikonta a kan musulmi, inda... Read more
Isra’ila ta kwashe kwana 262 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,598 — galibinsu jarirai, mata... Read more
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh, ya jaddada matsayarsu cewa ƙofarsu a buɗe take game da duk wata... Read more
Adadin Falasdinawa da da suka yi shahada tun fara kai hare-haren sojojin Haramtacciyar kasar Isra’ila a zirin Gaza a ranar... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Canada... Read more
Hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta sanar da cewa, kashi biyu bisa uku na ababen more... Read more
Kafafen yada labaran gwamnatin yahudawan Isra sun yi tsokaci kan Jawabin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon dangane da... Read more
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyed Hassan Nasrallah ya yi gargadin cewa “babu wani wuri” a Isra’ila da zai... Read more
Kakakin kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Taimakon da Amurka ke baiwa Isra’ila kan aikata laifuka a Gaza... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da bidiyo na wani jirgi mara matuki da ta aike, wanda ya... Read more
Wasu gungun dalibai daga jami’ar Stanford ta Amurka dauke da tutocin Falasdinu, sun bayyana goyon bayansu ga al’ummar Gaza da... Read more
Ma’aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da sabuwar kididdigar shahidan Zirin Gaza tare da bayyana cewa: daga ranar 7 ga... Read more
‘Yan sanda a Isra’ila, sun tarwatsa zaman dirshin da zanga-zangar kin jinin gwamnatin firaministan kasar Benjamin Netanyahu. Kafofin yada labarai... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthis a kasar Yemen ta yi Allah-wadai da Amurka kan... Read more
Bayanai daga Falasdinu na nuni da cewa adadin Falasdinawan da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila tun ranar 7 ga watan... Read more
Rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila (IOF) ta sanar a yammacin jiya Lahadi cewa an kashe wasu sojojinsu biyu a lokacin... Read more
Shugaban rikon kwarya na kasar Iran Mohammad Mokhber ya bukaci hadin kan kasashen musulmi domin kawo karshen yakin kisan kare... Read more
Dakarun kasar Yemen sun ce sun gudanar da wasu sabbin hare-hare na yaki da Isra’ila da Amurka, inda suka auna... Read more
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana cewa yara a yankin Zirin Gaza da aka yiwa... Read more
Rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila (IOF) ta sanar a yammacin jiya Lahadi cewa an kashe wasu sojojinsu biyu a lokacin... Read more