Korarren ministan tsaron Isra’ila ya mika takardar yin murabus dinsa daga majalisar Dokokin Knesset kuma ya zargi Netanyahu da yin... Read more
Jaridar haramtacciyar kasar Isra’ila ta watsa rahoton cewa: Yahudawan sahayoniyya 82,700 ne suka tsere daga Isra’ila cikin shekara ta 2024... Read more
Sojojin mamayar Isra’ila suna ci gaba da kutsawa cikin yankunan Quneitra na kasar Siriya Gidan talabijin na kasar Siriya ya... Read more
Sojojin mamayar Isra’ila sun yi furuci da cewa: Kwamandan sojinsu na bataliyar Manshiya da ke arewacin gabar kogin Jordan ya... Read more
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa, Isra’ila tana fuskantar gajiyawa wajen fuskantar barazanar da take fuskanta daga Yemen. Jaridar... Read more
Wani jami’in sojan Isra’ila da ya ziyarci kasar Srilanka ya gudu ya bar kasar bayan da aka sanar da shi... Read more
A jiya Litinin Wasu ‘Yan Majalisar Dokokin Birtaniya sun yi kira da kasar tasu ta dakatar da kai wa Isra’ila... Read more
Sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai wasu mummunan hare-hare kan yankunan tsakiya da kuma yammacin kasar Siriya Majiyar watsa labaran... Read more
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya jaddada cewa tsawon shekaru kasar Siriya ta taka muhimmiyar... Read more
Sojojin Isra’ila sun kai hari kan masu gadin kayan agaji a Gaza tare da aiwatar da wani mummunan kisan kiyashi... Read more
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: “Ayyukan da Isra’ila ke yi a... Read more
Rundunar sojin saman gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai jerin hare-hare fiye da sau 250 kan kasar Siriya a cikin... Read more
Gwamnatin mamayar Isra’ila ta yi furuci da fifikon na’urar sojojin Yemen a kan nata sakamakon yadda makamai masu linzamin Yemen... Read more
A daidai lokacin day akin Gaza ya cika kwanaki 430, ‘yan gwgawarmaya a Gaza sun sanar da kai wani hari... Read more
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu.... Read more
Bisa la’akari da abubuwan da suke faruwa na zagon kasa da kitsa makirci da ake yi domin ganin bayan masu... Read more
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin ‘yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin... Read more
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra’ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta... Read more
Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a... Read more
Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra’ila da ta mamaye arewacin Gaza ya... Read more