Isra’ila ta kashe Falasdinawa da dama tare da jikkata gommai a harin bam da dakarunta suka kai da sanyin safiyar... Read more
Makamai masu linzamin ‘yan gwagwarmayar Lebanon sun tarwatsa wani gida a birnin Tel-Aviv tare da raunata yahudawan sahayoniyya Majiyar ma’aikatar... Read more
Jaridar Ha’aratz ya bayyana wata sabuwar badakala da ta shafi fira ministan haramtacciyar kasar Isra’ila da ke da alaka da... Read more
Shugabannin gwamnatin ‘yan mamaya suna matsawa fira minista Benjamin Netanyahu lamba da ya amince tsagaita bude wuta Tattaunawar tsagaita bude... Read more
Jaridar Maariv ta Isra’ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa fuskantar kowane irin yanayi, kuma... Read more
Shugaban gwamnatin kasar Lebanon Najib Mikati ya ce; Yadda “Israila’ take tsananta kai wa unguwar Dhahiya hare-hare yana nuni da... Read more
Wannan wata na Oktoba ya kasance bakin wata ga Isra’ila sakamakon halaka yahudawan sahayoniyya 80 yawancinsu sojoji da hafsoshi Kafofin... Read more
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri da Isra’ila ta dauka kan... Read more
An kashe ‘yan sahayoniya 6 a wani farmaki da aka kai a kusa da hedkwatar hukumar leken asirin yahudawa ta... Read more
Sakamakon matsin lamba na dalibai da malaman jami’a, Jami’ar Milan da ke Italiya ta kawo karshen hadin gwiwa da wata... Read more
Akalla ma’aikatan kafafen yada labarai uku ne suka rasa rayukansu a wani harin da Isra’ila ta kai kan wani rukunin... Read more
A yammacin wannan Laraba ne sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kaddamar da wani hari ta sama a kan ofishin Al... Read more
A wani bincike wanda tashar talbijin din Aljazira Ta kasar Qatar ta gudanar ta hanyar bibiya, ta bayyana cewa sau... Read more
Rundunar sojin Isra’ila ta sanar da halakar kwamandan runduna ta 401 ta Isra’ila a wani harin kwantan bauna da aka... Read more
Kungiyar Hezbollah ta kaddamar da wasu jerin hare-haren makami mai linzami fiye da 200 a cikin kasa da sa’oi 24... Read more
Ma’aikatar Lafiya a yankin zirin Gaza ta sanar da cewa adadin mutanen da harin Isra’ila ta kashe a Beit Lahia... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baghaei ya yi kakkausar suka kan ci gaba da aikata munanan laifukan yaki... Read more
Jaridar Yedioth Ahronoth ta Isra’ila ta ce sojojin Isra’ila a yanzu sun kara fahimtar kudurin da kungiyar Hizbullah ta dauka... Read more
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na cewa, akalla Falasdinawa 19 ne suka yi shahada a harin Isra’ila a Gaza, wanda... Read more
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila sun gudanar da kisan kiyashi a yankin Beit Lahiya sakamakon hare-haren bama-bamai da suka yi... Read more