A yau Talata kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hari akan sansanin bayar da horo ga rundunar HKI ta ‘yan... Read more

Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai wani sabon hari kan birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Jiragen saman yakin... Read more

Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka... Read more

Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami’in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare... Read more

Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra’ila a cikin yankunan Falasdinawa... Read more

Babban jami’in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai Josep Borrell ya ba da shawarar daukar matakan tunkarar laifukan yakin... Read more

Kungiyar Hizbollah ta sanar da kai hare-haren makaman roka da jirage marasa matuka kan sansanonin sojojin Isra’ila, da matsugunai da... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito... Read more

Pars Today – Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza ba shi... Read more

Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga  gefen... Read more

Mahmoud Mardawi babban jami’in kungiyar gwagwarmayar Islama ta Palasdinawa (Hamas) ya ce labarai da rahotannin da ake bugawa kan Qatar... Read more

Sama da kasashe 50 na duniya ne suka bukaci kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da babban taron Majalisar Dinkin... Read more

A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta Lebanon ta fitar a jiya Alhamis, ta bayyana cewa, ta kai hari... Read more

Manistan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana dalilai 3 da suka sa aka yanke shawarar korarsa daga kan mukaminsa... Read more

Yayin da “Isra’ila” ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri’a a zaben shugaban... Read more

A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron Haramtacciyar Kasar Isra’ila Yoav Gallant... Read more

Wani sojan bayahauden Isra’ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar kafafen yada labarai na haramtacciyar... Read more

Pars Today – Shugaban Jami’ar Ben-Gurion da ke Isra’ila ya sanar da cewa, tun bayan gudanar da aikin “ guguwar... Read more

Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce tsagaita wuta a Gaza da kuma kawo karshen kisan kiyashin da Isra’ila ke yi... Read more

Akalla karin Falasdinawa 27 ne Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda... Read more