Fira ministan gwamnatin mamayar Isra’ila ya ba da umarnin tsananta kai hare-hare kan yankunan yammacin gabar kogin Jordan biyo bayan... Read more

Motocin bas-bas guda uku sun tarwatse a birnin Tel Aviv, lamarin da ya haifar da rudani a tsakanin yahudawan sahayoniyya... Read more

Kungiyar Hamas ta ki amincewa da sabbin sharuddan fira ministyan gwamnatin mamayar Isra’ila na yarjejeniyar Gaza kashi na biyu Fira... Read more

Jaridar Ma’ariv ta Isra’ila ta bayyana adadin wadanda suka jikkata a cikin sojojin mamayar Isra’ila da kuma miliyoyin yahudawan sahayoniyya... Read more

Ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi furuci da cewa: Nan da wasu ‘yan makonni za a fara tilastawa Falasdinawa... Read more

Afirka ta Kudu ta yi alkawarin ci gaba da shari’ar kisan kiyashi da ta shigar a gaban kotun ICJ a... Read more

Amurka ta kakaba takunkumi kan babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa dangane... Read more

Sojojin mamayar Isra’ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra’ila... Read more

Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta ba da umarnin... Read more

Gwamnatin mamayar Isra’ila ta tantance hanya ta musamman da jirgin da ya dauki fira ministan mamayar Isra’ila zuwa Amurka saboda... Read more

Sojojin mamayar Isra’ila suna ci gaba da kai farmaki kan birnin Tulkarm da sansaninsa da ke gabar yammacin kogin Jordan... Read more

Babban kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun hijiran Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya “UNRWA” ya bayyana wa kwamitin tsaron Majalisar... Read more

Babban limamin Kiristocin birnin Qudus ya bayyana cewa: Dole ne kasashen duniya su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu... Read more

Kafofin yada labaran Isra’ila sun sanar da cewa: Ben Gvir ya sanar da yin murabus daga gwamnatin Netanyahu Jaridar Haaretz... Read more

Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta  kashe mutane da dama tare da jikkata wasu  da asubahin yau Juma’a, sakamakon harin da sojojin... Read more

Jaridar “Isra’ila Home” ta buga rahoton da yake cewa Tel Aviv ta fara tattauna hanyar da za a kafa kwamitin... Read more

A wani babban kalubale, zababben shugaban Amurka Trump ya sake yin barazana ga Gaza da wani sabon salo A karo... Read more

Yahudawan sahayoniyya ‘yan kaka gida uku 3 ne suka halaka kuma wasu fiye da 10 nadaban suka jikkata sakamakon harbin... Read more

Hukumar dake kula da wuraren addini a Palasdinu ta sanar da cewa a cikin shekarar da ta gabata 2024 HKI... Read more

Dakarun MDD na tabbatar da zaman lafiya a kudancin Lebanon sun zargi Isra’ila da cewa tana keta kudurin MDD mai... Read more