The latest news and topic in this categories.
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta Lebanon ta fitar a jiya Alhamis, ta bayyana cewa, ta kai hari akan sansanin ‘yan share wuri zauna na “Karivot’ a arewacin
A jiya Lahadi dakarun na kungiyar Hizbullah sun sanar da kai hare-hare sau 11 akan cibiyoyi da sansanonin ‘yan hasayoniya mabanbanta. Wuraren da hare-haren na kungiyar Hizbullah su ka shafa,
A jiya Litinin ne dai jiragen sama na yaki na HKI su ka kutsa cikin sararin samaniyar kasar Lebanon tare da kai hare-hare a ciki yankunan “Ayta-Sh’aba’ da “Dhalusha. A
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta Lebanon ta fitar a jiya Alhamis, ta
A jiya Lahadi dakarun na kungiyar Hizbullah sun sanar da kai hare-hare sau 11 akan
A jiya Litinin ne dai jiragen sama na yaki na HKI su ka kutsa cikin
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla 17, waɗanda suka haɗa da fiye da ƙananan yara
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kai hare hare kan
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci