The latest news and topic in this categories.
A jiya Lahadi dakarun na kungiyar Hizbullah sun sanar da kai hare-hare sau 11 akan cibiyoyi da sansanonin ‘yan hasayoniya mabanbanta. Wuraren da hare-haren na kungiyar Hizbullah su ka shafa,
A jiya Litinin ne dai jiragen sama na yaki na HKI su ka kutsa cikin sararin samaniyar kasar Lebanon tare da kai hare-hare a ciki yankunan “Ayta-Sh’aba’ da “Dhalusha. A
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla 17, waɗanda suka haɗa da fiye da ƙananan yara 10, sannan suka jikkata gommai a hare-haren da suka kai gidaje biyu a Birnin Gaza
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla 17, waɗanda suka haɗa da fiye da ƙananan yara
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kai hare hare kan
Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan wasu sasanonin sojojin kasar Siriya a kusa
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya jaddada cewa tsawon shekaru kasar Siriya ta taka muhimmiyar rawa wajen bijirewa manufofin Isra'ila. Sayyed al-Houthi ya yi kira
A cikin wani sako, Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira ga dukkan addinai a Syria da su nuna mutunta juna. A rahoton jaridar al-Quds al-Arabi,
Majalisar Dattawa ta sa a kamo Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na Julius Berger kan badaƙalar aringizon Naira biliyan 141 a aikin gyaran titi Shugaban Majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya ce
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa akalla 37 a safiyar yau a wasu hare-hare ta sama da suka kai kan masu gadi da ke rakiyar motocin agaji da kuma gidajen da
Ministan harkokin wajen Iran ya yi kira ga kasashen yankin da su hada karfi da karfe domin dakile anniyar gwamnatin Isra'ila kan kasar Siriya. Abbas Araghchi ya fada a cikin
Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har na tsawon wata uku. Sanarwar da gwamnatin kasar ta