Yemen: Sojojin Saudiyya Sun Kai Jerin Hare-hare A Kasar Yemen

Kamfanin dillancin labarun “Sabaa’na kasar Yemen ya ambaci cewa sojojin Saudiyya sun kai jerin hare-hare a fadin kasar ta Yemen da su ka hada  Sa’adah.

harin Saudiyya A Yemen

Kamfanin dillancin labarun “Sabaa’na kasar Yemen ya ambaci cewa sojojin Saudiyya sun kai jerin hare-hare a fadin kasar ta Yemen da su ka hada  Sa’adah.

Bugu da kari majiyar ta ce mutane 3 sun jikkata sanadiyyar harin da Saudiyyar ta kai wa yankin Abas a gundumar Hajjah, haka nan kuma wani harin a kamfanin man fetur n agarin Bajil a Hudaidah.

Baya ga jiragen yaki Saudiyyar ta kuma yi amfani da makmai masu linzami akan yankunan na kasar Yemen.

A nasu gefen, sojojin kasar Yemen sun kai hare-haren mayar da martani akan cibiyoyin sojan Saudiyya da su ka hada sansanin jiragen saman a “Khamis-Mushaidh”.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted