The latest news and topic in this categories.
Kasar Rasha ta sanar da sharadin komawa ga zaman tattaunawa da Amurka Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya jaddada cewa: Farfado da kyakkyawar alaka tsakanin kasashen Rasha da Amurka
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyanam cewa: Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar hana
Daraktan yada labarai na gwamnatin Falasdinu a Gaza ya bayyana alkaluma masu ban tsoro game
Kungiyar gwagwramayar Falasdinawa ta yi Allah wadai da Sanya sunan kungiyar Ansarullahi ta Yemen da
Sabon shugaban kasar Amurka Donal Trump yayi barazanar karawa kayakin Rasha da suke shigowa kasar
Kakakin ma'aikatar sharia a nan Tehran ya bada sanarwan cewa , alkalai sun yanke hukuncin
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta