Isra’ila Ta Rasa Likitoci 1369 A Cikin Shekaru Uku

Isra'ila ta rasa likitoci 1369 a cikin shekaru uku daga 2023 zuwa 2025

hukumar lafiya ta HKI ta bayyana asara likitoci da ta yi guda 1369 da tayi a yankunan da ta mamaye  daga shekara ta 2023 zuwa ta 2025 a matsayin babban bala’I kuma ta yi  gargadin cewa karuwar kwarar bakin haure a yakin da isra’ila ke yi a gaza da kuma damuwar tsaro na iya kara jawo tabrbarewar kiwon lafiya da kuma lalata tsarin lafiyar aluma

kamar yadda hukumar ta bayyana akalla akwai likitoci guda 50 da suka tsere a watani 15 din farko bayan kaddamar da hare hare, yayin da wasu likitoci guda 53 da suka tafi kasashen waje don kara neman kwarewa sun ki dawowa a lokacin da aka tsara za su dawo.

an kira taron gaggawa game da kaurar da likitoci suke  yi inda aka gabatar da  asibitoci da wuraren kula da lafiya 32,taron da ya gudana a jami’ar Tel aviv ya bayyana asarar likitoci 1369 da aka yi a yankuna da aka mamaye a fiye da shekara daya daga shekarata 2023 zuwa ta 2025

likitocin sun bayan matsalar tsaro da kuma makomar iyalai da ci gaban aiki, da kuma samu damar da ta fi a matsayin dalilan da yasa suke kara tserewa daga yankin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted