Jami'in 'yan sandan Hussaini ya kuma masu fita daga Iran din karuwa yake yi. A kowace shekara miliyoyin masoya iyalan... Read more

Rahotanni da kamfanin dillancin labarai na meher ya nakalto ya nuna cewa  cibiyar sojojin Amurka Centcom ta bayyana ce dakarun... Read more

Ministan Harkokin Wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da ministocin harkokin wajen Oman da Saudiyya Ministan Harkokin Wajen... Read more

An gudanar da tattaunawa ta hanyar wayar tarho tsakanin ministocin harkokin wajen Iran da Japan Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas... Read more

Mai magana da yawun gwamnatin Iran ta sanar da cewa: Ma’aikatan gwamnati sama da 350 ne suka yi shahada a... Read more

Hedikwatar Rundunar Sojin Khatamal- Anbiya ta Iran ta jaddada cewa: Killace yankin mashigar Ruwan Hormuz yana nufin faɗaɗa matakin yaƙi... Read more

Da akwai alakar 'yan'uwantaka wacce take tsakanin al'ummar Iraki da Iran tana a matsayin manuniya akan za a yi wa... Read more

A lokacin ganawarsa da manema labarai a birnin Tehran a jiya litinin kakakin ma’aikatar harkokin waje na kasar iran Isma’ila... Read more

A wani bayani da mataimakin ministan harkokin wajen kasar iran Kazeem Garibabadi yayi  game da tattaunawar da ake yi tsakaninsu... Read more

Ministan kula da  kiwon lafiya na kasar iran ya bayyana cewa kimanin mutane 60 ne suka yi shahada  yayin da... Read more

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan kasar Ina Aya. Mojtaba Khaminaei, ya bawa dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan tehran ta kira mataimakin jakadan kasar Ukraine a birnin Tehran don gabatar da... Read more

Ministan Harkokin Wajen Iran ya tabbatar wa takwaransa na China kudurin Iran na kare ‘yancinta da kuma mutuncin yankinta daga... Read more

An gudanar da tattaunawa ta fannin fasaha tsakanin Iran da Masarautar Oman game da Mashigar Hormuz Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen... Read more

Kakakin rundunar tsaron juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Sun lalata jiragen yaki da na helikopta na Amurka guda... Read more

Muhammad Sharqawi wanda malami ne a jami’ar Goerge Mason ya ce;Amruka ta ki yarda da cewa Iran ta zama kasa... Read more

Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye faye ya kaddamar da sabuwar jam’iyyarsa ta siyasa a jiya Asabr. Wannan matakin dai ya... Read more

Babban Bala'i Ne Zai Fada Wa "Isra'ila" Idan Yaki Ya Sake Barkewa... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya dawo Tehran a safiyar yau Lahadi, bayan taron kungiyar kasashen ‘ Shanghai... Read more

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto kakakin dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar... Read more