Rundunar sojin Iran ta sanar da cewa, a wani sabon hari na jiragen sama marasa matuka ciki da kuma wani... Read more
Sanarwar IRGC ta ci gaba da cewa: "Ya ku mutanen Kuwait masu daraja, sojojin Amurka marasa imani sun mamaye sassan... Read more
Iran ta kalubanci hukumar Kula da makamashin Nukiliya ta Dubiya IAEA, kan kin cewa uffana game da harin Amurka kan... Read more
A cikin wata sanarwa da ta fitar, zuwa ga "mutanen Kuwait, IRGC ta ce kasashen Larabawa sun shafe shekaru suna... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Iraki ta sanar da cewa fira ministanta Ali Falih zai kawo ziyarar aiki na Iran a karshen... Read more

A wata sanarwar da IRGC su ka fitar sun bayyana cewa sun rusa na’urar “HiMARS” ta Amurka dake kasar Kuwaiti... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa harin ta’addanci da sojojin Amurka suka kai kan ababen more rayuwar alumma a fadin kasar iran... Read more

Dubban daruruwan alummar kasar Yamen ne suka gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin sa’ada domin nuna goyon bayansu ga kasar... Read more

A daren wannan Alhamis, sojojin Amurka sun kai hari ta sama da makamai masu linzami kan larduna da birane da... Read more

Ministan harkokin wajen Oman ya soki yadda ake kara samun tashin hankali a yankin, yana mai cewa barazanar da ta... Read more

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya ce Iran, ta hanyar dogaro da ƙarfinta, ba za ta bar maƙiya su tilasta mata... Read more

Bayan mummunan aikin da Amurka ta aikata a ranar Laraba da yamma, inda ta kai hari kusa da wani asibiti... Read more

Mai Magana da yawun sojan jamhuriyar musulunci ta Iran Muhammad Ikrami Niya, ya fada a yau Alhamis cewa; Manufar Iran... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa kasar yamen ta tir da matakin da gwamnatin birtaniya take son dauka na sanya dakarun kare... Read more

Hedkwatar soji  ta khatamul ambiya ta fitar da sanarwa mai karfi  bayan da shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar fadada... Read more

Kakakkin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Isma’il baqa’I ya bayyana cewa iran ba ta da wani shiri na komawa teburin... Read more

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran sun kai hare haren maida martani kan sansanonin sojojin Amurka da... Read more

Majiyar sojojin Iran ta tabbatar da shahadar sojojin 7 a wasu hare haren da jiragen yakin Amurka suka kai kan... Read more

Shugaban hukumar ayyukan sararin samaniya na kasar Iran ya gabatar da matakai uku na cilla taurarin yan adam zuwa sararin... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan Tehran ta kira jakadan kasar Burtania a nan Tehran zuwa ma’aikatar don gabatar... Read more