Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ya soke  hare haren da ya dauki aniyar kai wa a kasar... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya gargadi kasar saudiya  game da makircin da  Amurka da Isra’ila suka kitsawa... Read more

Manya manyan jami’an sojojin Iran sun bayyana cewa, suna da wani shiri na musamman na maida martani ga Amurka idan... Read more

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibof ya sha alwashin maida martani mai tsanani kan sojojin Amurka da kadarorinta... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa aikin kafafen yada labarai ne su yada abubuwan da ke... Read more

Kwamandan sojojin Amurka a turai wato ‘ U.S. European Command’ ya fadawa ma’aikayar yakin Amurka PENTAGON kan cewa karancin garkuwan... Read more

Ofishin hulda da jama’a na dakarun kare juyin musulunci na kasar iran ya sanar cewa mashigar hurmzu a rufe take... Read more

Ministan harkokin wajen kasar iran Abass Araqchi ya gargadi gwamnatin Birtaniya game da duk wani yunkuri na taimakawa wajen kai... Read more

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Bullar Fari a Kudu maso Yammacin Asiya yana ba da dama don ƙarfafa... Read more

Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi tattaunawa tahanyar wayar tarho da takwarorinsa na Indiya da Birtaniya A yammacin jiya Juma’a,... Read more

Hukumar Kula da Tashar Jiragen Ruwa ta Tekun Farisa ta sanar da cewa: Ba zai yiwu a gudanar da jigilar... Read more

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da kwace jiragen ruwa biyu masu dauke da mai da suka karya... Read more

A ci gaba da mayar da martani da dakarun kasar iran ke yi kan harin da kasar Amurka ta kai... Read more

Mataimakin Shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa: Babu wata hujja da ke nuna gazawa a ci gaban dangantaka... Read more

Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan hare-haren da Amurka da Saudiyya suka kai wa Iraki Ma’aikatar Harkokin... Read more

Hedikwatar Rundunar Soji ta Khatam al-Anbiya (A.S) ta Iran ta yi gargaɗi game da duk wani kutse da aka yi... Read more

Rundunar tsaron juyin juya hali ta kai hari kan sansanin sojin sama da kuma hedikwatar rundunar sojin Amurka da ke... Read more

Jami’an tsaron Iran sun wargaza wasu gungun ‘yan ta’adda guda hudun masu kafirta musulmi a yankin kudu maso gabashin Iran... Read more

Kamfanin dillancin labarun "Pars" ya ce, jiragen yakin Jamus da Faransa sun taimakawa Amurka wajen kakkabo makamai masu linzamin da... Read more
jirgin ruwan kasar Qatar na dakon gas, ya wuce ta hanyar da Iran ta ayyana bayan tsaikon da aka samu... Read more