Ministan harkokin wajen Iran ya mayar da martini kan batun neman sake sabon zaman tattaunawa kan Shirin makamashin nukiliyar Iran... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fayyace matsayinta kan tsarin kafa sabuwar gwamnati a kasar Siriya Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian,... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Babu wani sauyi a akidar Shirin makamashin nukiliyar kasar Iran Sakataren kwamitin kolin... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya karbi bakwancin takwaransa na kasar Oman a birnin Tehran fadar mulkin kasar ta Iran... Read more

Haramtacciyar kasar Isra’ila zata fuskanci martani mai gauni matukar ta yi kuskuren sake kai hari kan kasar Iran Manazarta da... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani ga kungiyar hadin kan kasashen Larabawa tana mai jaddada matsayinta na bukatar... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa brnin Beijing na kasar China a safiyar yau Jumma’a. Ya kuma... Read more

Jakadan kasar Saudiyya a Iran ya ce, kasarsa za ta yi aiki da Iran a lokacin da za ta karbi... Read more

Shugaban kasar Iran ya taya Fafaroma Francis shugaban darikar Catholika ta mabiyar addinin Kiristan murnar zagayowar Kirsimeti Shugaban kasar Iran... Read more

Wakilin Iran a MDD Amir Sa’id  Ir Afati, ya jaddada halarcin harin da Iran ta kai wa HKI a karo... Read more

Shugaban Majalisar Muhimman Manufofi Na Siyasar Waje Ta Iran Kamal Kharrazi ya bayyana cewa, siyasar Donald Trump ba a fayyace... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci: Iran ba ta bukatar dakarun wanzar da zaman lafiya a kowane mataki a yankin Jagoran... Read more

Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Duk wani lungu da sako da ‘yan gwagwarmaya suke suna aiki ne don kare... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran, ya ce; A can baya lokaci mai tsawo, mun  rika tuntunbar kungiyoyin... Read more

Jaridar “Maariv” ta HKI ta buga rahoto wanda ya ambaci karfin sojan Iran sannan ta ce; Isra’ila ba ta da... Read more

Ministan harkokin wajen na Iran Abbas Arakci ya  kai ziyara zuwa kasar Masar a cikin tawagar shugaban kasa domin halartar... Read more

Shugaban kasar Azerbaijan Ilham Aliev ya jinjnawa shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan saboda goyon bayan kasarsa ta zama Memba a... Read more

Amurka ta gindaya sharudda ga sabuwar gwamnatin Siriya kafin tallafa mata don samu damar gudanar da shugabanci a kasar Jakadan... Read more

Babban sakataren Majalisar Kolin tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Ba za su tsoma baki cikin harkokin wata kasa ba... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani kan da’awar son zuciya da rashin hujja da kasashen Biritaniya da Australiya... Read more