Babban jami’in raba agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya Tom Fletcher ya ce: “Hukumomin jin kai suna tattara kayayyakin agaji... Read more

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta a... Read more

Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta  kashe mutane da dama tare da jikkata wasu  da asubahin yau Juma’a, sakamakon harin da sojojin... Read more

Ma’aikatar harkokokin wajen kasar China ta bayyana jin dadinta da tsagaita wuta a Gaza, kuma tace tana goyon bayan aiwatar... Read more

Jami’in kungiyar Hamas ya bayyana cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ba ta ga wani rauni ko karyewar zuciya daga al’ummar Falasdinu... Read more

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Tsagaita bude wuta a Gaza babbar nasara ce a... Read more

Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Ba zata gabatar da martaninta kan matsayin cimma yarjejeniyar da ake yi da ita ba... Read more

‘Yan gwagwarmayar Jenin sun bayyana cewa: Sun amince da shirin sulhu da jami’an tsaron hukumar cin gashin kan Falasdinawa ‘Yan... Read more

Jiragen saman yakin sojojin mamayar Isra’ila da makaman atilarinsu suna ci gaba da kai hare-hare da kuma luguden wuta kan... Read more

Dakarun Falasdinawa masu gwagwarmaya da sojojin HKI a Arewacin Gaza, sun halaka akalla sojojin HKI 3 sannan wasu 10 sun... Read more

Dakarun Sarayal-Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul-Islami sun kai hari kan wani gida da sojojin mamayar Isra’ila na musamman suka mayar... Read more

Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Yawancin fursunonin yahudawan sahayoniyya da ake tsare da su a... Read more

Dakarun rundunar gwgawaraya ta “Kudus” reshen kungiyar Jihadul-Islami sun  sanar da kai hari akan motoci da dama na sojojin mamaya.... Read more

Nazarin likitanci ya bayyana cewa: Yawan Falasdinawan da suka yi shahada a Gaza ya haura kashi 40 cikin dari da... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da mutuwar  wani jariri da bai wuce kwanaki 35 da haihuwa ba, saboda... Read more

Falasdinawa 14 ne suka yi shahada a wani luguden wuta ta sama da sojojin mamayar Isra’ila ta yi kan yankuna... Read more

Cibiyar tattara bayanai ta Falasdinawa ta  ce  a cikin shekarar da ta shude, wato shekara ta 2024 kadai, adadin Falasdinawan... Read more

Falasdinawa akalla 26 ne suka yi shahada a yau Juma’a a ci gaba da hare-haren wuce gona da iri kan... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa an sami shahidai 12 da kuma wasu mutane da su ka... Read more

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kashe wani gungun sojojin Isra’ila a wani harin kwantan bauna da suka kai kan ayarin sojin... Read more