Sojojin Isra’ila sun kai hari kan masu gadin kayan agaji a Gaza tare da aiwatar da wani mummunan kisan kiyashi... Read more

Falasdinawa da dama ne suka yi shahada wasu kuma suka jikkata sakamakon munanan hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suke ci... Read more

A daidai lokacin day akin Gaza ya cika kwanaki 430, ‘yan gwgawarmaya a Gaza sun sanar da kai wani hari... Read more

Adadin Falasdinawa da suka yi shahada sun kai 44,612, yayin da wadanda suka jikkata suka haura zuwa 105,834 sakamakon hare-haren... Read more

Sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hare-hare a fadin Gaza tare da kara killace arewacin Gaza domin kara habakar masifar... Read more

Jiragen yakin HKI wadanda ake sarrafasu daga nesa sun cilla makamai kan Falasdinawa 5 wadanda suke jiran karban abinci a... Read more

Hare-haren sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da janyo shahada da jikkatan Falasdinawa a birnin Gaza Rahotonni sun bayyana... Read more

Majiyar asibiti ta fada wa kafafen watsa labaru cewa; Tun daga safiyar yau Talata ne HKI ta fara kai  hare-hare... Read more

Falasdinawa 33 ne suka yi shahada, yayin da wasu da dama suka samu raunuka a luguden wutar da jiragen saman... Read more

Hukumar kula da harkokin ‘yan gudun hijirar Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Falasdinawa 415,000 ne suka rasa matsugunansu,... Read more

Wani babban jami’in diblomasiyya na JMI ya yi kira ga hukuma mai kula da al-amuran mata a majalisar wato  ‘United... Read more

Akalla mutane 47 ne sojojin HKI suka kashe ko kuma suka yi shahada a cikin yan sa’oin da suka gabata... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta fidda rahoton, wanda ya nuna cewa sojojin HKI sun shafe iyalai kimani 1,400 a... Read more

Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijiran Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya “UNRWA” ta ce: Falasdinawa rabin miliyan a Gaza na... Read more

Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin... Read more

Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a... Read more

Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a... Read more

Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a kan Gaza ya kai Falasdinawa... Read more

Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da... Read more

Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla... Read more