Rahotanni sun nuna cewa An cimma yarjejeniyar kwancewa kungiyar Hamas Dammara a Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya... Read more
Rahotanni da kamfanin Tasnim na kasar iran ya nakalto ya nuna cewa a yau juma’a kungiyar hizbullah ta fitar da... Read more
A ci gaba da mayar da martani da dakarun kasar iran ke yi kan harin da kasar Amurka ta kai... Read more
Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan hare-haren da Amurka da Saudiyya suka kai wa Iraki Ma’aikatar Harkokin... Read more
Rundunar tsaron juyin juya hali ta kai hari kan sansanin sojin sama da kuma hedikwatar rundunar sojin Amurka da ke... Read more
Rahotanni da kamfanin dillancin labarai na meher ya nakalto ya nuna cewa cibiyar sojojin Amurka Centcom ta bayyana ce dakarun... Read more
Rahotanni sun bayyana cewa gamayyar jam’iyun siyasa a kasar Iraqi sun gudanar da taron gaggawa domin tattaunawa kan harin hadin... Read more
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah Wadai da hare-haren wuce gona da iri da Amurka da Saudiyya suka kai... Read more
Jakadan Iran kuma Mataimakin Wakilin Dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamhossein Darzi, ya bayyana cewa haramtattun ayyukan Amurka da gwamnatin... Read more
Dakarun IRGC na kasar iran sun kai hare hare kan sansanin sojojin Amurka a kasar Jordan tare da amfani da... Read more
Wasu kafafen yada labarai a kasar Iraki sun bayyana cewa, jiragen yakin Amurka da Saudia sun kai hare hare a... Read more
Hedikwatar Rundunar Sojin Khatamal- Anbiya ta Iran ta jaddada cewa: Killace yankin mashigar Ruwan Hormuz yana nufin faɗaɗa matakin yaƙi... Read more
Wani ɗan wasan kwaikwayo ɗan Amurka ya yi diran mikiya kan fira ministan Isra’ila yana siffanta shi da “Mai kisan... Read more
A lokacin ganawarsa da manema labarai a birnin Tehran a jiya litinin kakakin ma’aikatar harkokin waje na kasar iran Isma’ila... Read more
A wani bayani da mataimakin ministan harkokin wajen kasar iran Kazeem Garibabadi yayi game da tattaunawar da ake yi tsakaninsu... Read more
Iran ta bakin Mataimakin Ministan Harkokin Wajen kasar Kan sha’anin Shari’a da Harkokin ketare, Kazem Gharibabadi, ya mayar da martani... Read more
Kakakin rundunar tsaron juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Sun lalata jiragen yaki da na helikopta na Amurka guda... Read more
Muhammad Sharqawi wanda malami ne a jami’ar Goerge Mason ya ce;Amruka ta ki yarda da cewa Iran ta zama kasa... Read more
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto kakakin dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar... Read more