Rahotanni sun bayyana cewa harin ta’addanci da sojojin Amurka suka kai kan ababen more rayuwar alumma a fadin kasar iran... Read more

A daren wannan Alhamis, sojojin Amurka sun kai hari ta sama da makamai masu linzami kan larduna da birane da... Read more

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya ce Iran, ta hanyar dogaro da ƙarfinta, ba za ta bar maƙiya su tilasta mata... Read more

Bayan mummunan aikin da Amurka ta aikata a ranar Laraba da yamma, inda ta kai hari kusa da wani asibiti... Read more

Maitamakin shugaban kasar ta Amurka J.D Vance ya bayyana haka ne a hirar da Joe Rogan ya yi da shi,... Read more

Mai Magana da yawun cibiyar rundunonin sojan Iran Ibrahim Zul-Fiqar ya gargadi Amurka da cewa, idan ku ka kawo wa... Read more

Hedkwatar soji  ta khatamul ambiya ta fitar da sanarwa mai karfi  bayan da shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar fadada... Read more

Kakakkin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Isma’il baqa’I ya bayyana cewa iran ba ta da wani shiri na komawa teburin... Read more

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran sun kai hare haren maida martani kan sansanonin sojojin Amurka da... Read more

Majiyar sojojin Iran ta tabbatar da shahadar sojojin 7 a wasu hare haren da jiragen yakin Amurka suka kai kan... Read more

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar iran kuma mai bada shawara kan harkokin kasashen waje Kazeem Garibabadi yayi watsi da ikirarin... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa dakarun sojin kasar iran sun kaddamar da hare-hare guda 8 a muhimman wuraren soji  Amurka dake... Read more

Kungiyar tarayyar turai EU ta nuna cikakken goyon bayanta ga kotun hukumta laifukan yaki ta ICC kuma ta yi watsi... Read more

Wasu mambobi a jamaiyar Demucrat a majalisar congress din Amurka sun yi Allah wadai da duk wani yunkurin sake bude... Read more

Wasu jami’an Amurka guda biyu sun bayyana cewa Donald Trump ya sanar da goyon bayansa ga yarima mai jiran gado... Read more

Dakarun kare juyin musulunci na kasar Iran sun sanar cewa sun samu nasarar kai kai hari kan rumbunan manfetur da... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa lindsy Graham fitacce dan majalisa a congress din Amurka kuma na hannun daman shugaban kasar Amurka... Read more

Dakarun sojin kasar iran sun kaddamar da hare hare da makami mai linzami da jirgin sama mara matuki kan sansanonin... Read more

Kakaki majalisar dokokin kasar iran Mohammad Qalibaf ya gargadi Amurka cewa akwai bukatar ta mutunta alkwuran da ta dauka ko... Read more

Amurka ta sake tada yaki a kudancin kasar Iran a safiyar yau Lahadi duk tare da gargadin dakarun IRGC bangaren... Read more