The latest news and topic in this categories.
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Batun samar da sabuwar yankin Gabas ta Tsakiya a ƙarƙashin ikon 'yan sahayoniyya “rudun tunani ne kawai” A cikin
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Suna da yakinin makomar Siriya ba za ta kasance kamar yadda masu kulla makirci kan kasar suka shirya ba Shugaban Majalisar
Jakadan kasar Yemen a Iran ya jaddada cewa: 'Yan gwagwarmayar Yemen ba za su dakatar da kai hare-hare kan Isra'ila ba har sai an kawo karshen kai hare-hare kan Gaza
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi allawadai da gwamnatin Amurka saboda mikawa kasar Ukraine,
Kafafen yada labarai sun bayyana cewa sojojin HKI suna ci gaba da mamayar kasar Siriya,
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi tsokaci game da hadarin da ke
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani kudiri da ya yi kira da
Gwamnatin Ireland ta bi sahun Afirka ta Kudu a hukumance kan shigar da kara a
Sojojin Isra'ila sun kai hari kan masu gadin kayan agaji a Gaza tare da aiwatar da wani mummunan kisan kiyashi a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat Sojojin gwamnatin haramtacciyar
Jiragen saman yakin sojojin Sudan sun yi luguden wuta kan wata kasuwa da ke arewacin Darfur lamarin da ya janyo mutuwa da jikkatan daruruwan mutane Rahotonni sun bayyana cewa: Hare-haren
Babban kwamandan sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin musulunci (IRGC Navy) na kasar Iran yace kasashen duniya zasu yi mamaki idan an kaddamar da wani jirgin yakin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi kira ga kasashen yankin Asiya ta kudu da su hada kai. Su kuma samar da runduna wacce zata tunkari HKI a
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi allawadai da gwamnatin Amurka saboda mikawa kasar Ukraine, kudaden kasar Rasah da ta kwace har dalar Amurka biliyon $20, kuma hakan yana matsayin
Kafafen yada labarai sun bayyana cewa sojojin HKI suna ci gaba da mamayar kasar Siriya, kuma ya zuwa yanzun sun kafa sansanin sojoji a Lardin Qunaitara na kasar ta Siria,