The latest news and topic in this categories.
Sojojin Isra'ila sun kai hari kan masu gadin kayan agaji a Gaza tare da aiwatar da wani mummunan kisan kiyashi a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat Sojojin gwamnatin haramtacciyar
Babban kwamandan sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin musulunci (IRGC Navy) na kasar Iran yace kasashen duniya zasu yi mamaki idan an kaddamar da wani jirgin yakin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi kira ga kasashen yankin Asiya ta kudu da su hada kai. Su kuma samar da runduna wacce zata tunkari HKI a
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan
Bayanai daga Afghanistan na cewa, ministan kula da 'yan gudun hijira na gwamnatin, Khalil Haqqani
Rahotannida ga Falasdinu na cewa wani sabon harin Isra'ila ya yi sanadin rayukan Falasdinawa da
Majiyar sojojin kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa, wasu mutane dauke da makamai daga kasar
Gwamnatin HKI ta bada sanarwan cewa, a cikin sa'o'i 48 da suka gabata sojojinta sun
A dai-dai lokacinda ake bukukuwan ranar kare hakkin bil'adama ta duniya, an zirgi sojojin Najeriya ta take hakkin fararen hula a kasar tun bayan bullar kungiyar yan ta'adda ta book
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi tsokaci game da hadarin da ke tatatre da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa a kan kasar Syria, yana mai jaddada wajabcin
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani kudiri da ya yi kira da a kawo karshen yakin kisan kare dangi da gwamnatin Isra’ila ke yi tun daga watan
Gwamnatin Ireland ta bi sahun Afirka ta Kudu a hukumance kan shigar da kara a gaban kotun kasa da kasa ta ICJ, da ke tuhumar Isra’ila da aikata laifukan kisan
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan da Isra'ila ke yi a kasar Siriya ya sabawa sharuddan yarjejeniyar Siriya da Isra'ila, kuma
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024. Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar Lantarki ta Ƙasa (ISO), reshen