Manyan Jami’an Diblomasiyyar Iran Da Saudia Sun Tattauna Sabbin Hare-Haren Amurka Kan Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbasa Aragchi ya zanta ta wayar tarho tare da tokwaransa na kasar Saudia Faisal bin Farhan a jiya Alhamis inda

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbasa Aragchi ya zanta ta wayar tarho tare da tokwaransa na kasar Saudia Faisal bin Farhan a jiya Alhamis inda suka tattauna dangane da hare haren da sojojin Amurka suka kai kan kasar Iran wadanda suka kai ga shahadar sojoji da kuma fararen hula.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar iran ya bayyana cewa, ministocin biyu sun kuma tattauna kan maida martanin da sojojin Iran suka yi bayan wadan nan hare hare, da kuma yadda musayar wutan zai shafi al-amura a yankin da kuma duniya gaba daya.

Kafin haka dai shugaban kasar Iran ya bayyana cewa ya gaji da aiki da JMI don haka yayi watsi da yarjeniyar fahintar juna da ya sanyawa hannu a kasar Faransa da kuma na Islamabad. Sannan ya ci gaba da barazana ga JMI kan cewa zai sake fermata da yaki.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted