Sojojin Yemen Sun Tilastawa Jiragen Yakin Saudia Ficewa Daga Kasar

A safiyar Jumma ce, jiragen yakin kasar saudia suka shiga sararin samaniyar kasar Yemen da nufin hana jirgin saman fasinjar Iran sauka a birnin San’aa

kakain sojan kasar Yemen

A safiyar Jumma ce, jiragen yakin kasar saudia suka shiga sararin samaniyar kasar Yemen da nufin hana jirgin saman fasinjar Iran sauka a birnin San’aa babban birnin kasar. Jirgin yana dauke da wadanda aka jiwa ciwo suka kuma je kasar Iran don jinya. Sai dai bayan korar jiragen saudia jirgin ya sauka ya kuma dauki wadanda zasu ji taron Jana’iza da bankwana da Imam Sayyid Aliyul Khaminaei a nan Tehran.

Wannan ne karon farko da aka keta takunkuman da saudia da kasashen yamma suka dorawa Yemen. Sannan Iran ta ce zata ci gaba da keta wannan takunkuman har zuwa abinda hali ya yi.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted