Rahotanni sun bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu sun jaddada cewa sun shirya tsafa don tunkarar duk wani wuce gona da... Read more

Murabus wanda babban kwamandan sojojin HKI yake a kwanakin da suka gabata, saboda sabani da ta kunno kai a tsakaninsu,... Read more

A wani taron manema labarai da ya gudana tsakanin fira ministan kasar Pakistan Mohammad shahbaz Sharif da Shugaban kasar Iran... Read more

Yansanda a birnin NewYork na kasar Amurka sun tarwatsa zaman dirshen da wasu daliban Jami’ar Colombia na kasar Amurka suka... Read more

Kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta bada sanarwan cewa idan shugaba Biden ya sanya hannu a dokar da majalisun dokokin... Read more

Tashar telabijin din ‘almanar” ta kasar Lebanon ta bayar da labarin dake cewa; Dakarun kungiyar Hizbullah sun kai hari akan... Read more

Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza ta yi kira ga Falasdinawa a yankin yamma da kogin... Read more

Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama firai ministan haramtacciyar kasar da... Read more

Jiragen yakin HKI sun kai hare-hare a kudancin Lebanonda makaman  (Phosphorus) wadanda aka haramta amfani da su a duniya da... Read more

Ma’aikatar yaki ta HKI ta fitar da sanarwar cewa  daga ranar 7 ga watan oktoban shekarar da ta gabata zuwa... Read more

Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya.... Read more

Kafafen yada labarai a zirin Gaza sun bayyana Karin ta’asan da sojojin HKI suka kai a kan asbitin Shifa na... Read more

Mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon sun kai hare hare kan cibiyar na’urar Rada da kuma sansanonin HKI guda uku... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hussain Amir Abdullahiyan ya bayyana cewa kasarsa ko kdan, bata son fafada yakin da ke... Read more

Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya Jumma’a. Kamfanin dillancin labaran ‘Falasdinul... Read more

A sabbin hare haren da sojojin HKI suka kai kan sansanin yan gudun hijira ta ‘Al-Jadid” kusa da Nusairaat a... Read more

Jami’an HKI sun yi furuci da cewa sun gajiya wajen dakatar da hare-haren da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon take... Read more

Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick  ya ce; Halin da ake ciki a yankin Gaza... Read more

Kamfanin dillancin labara IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayani wanda dakarun Saraya Kudsu suka fitar a safiyar yau... Read more

Dakarun kungiyar Hizullah ta kasar Lebanon sun yi luguden wuta a kan sansanin sojojio na Malikya a cikin arewacin kasar... Read more