Search
Close this search box.

Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Bayyan Shirinsu Na Fuskantar Wuce Gona Da Irin Isra’ila a Rafah

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu sun jaddada cewa sun shirya tsafa don tunkarar duk wani wuce gona da irin Isra’ila a kokarin da

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu sun jaddada cewa sun shirya tsafa don tunkarar duk wani wuce gona da irin Isra’ila a kokarin da take yi na kaddamar da harin soji a garin rafa ta kasa

Adaidai lokacin da isra’ila ke ci gaba da barazanar kai hari ta kasa a yankin Rafah dake kudancin gaza, kungiyoyin gwgwarmaya sun yi gargadi game da mummunan sakamakon da zai biyo bayan harin da isra’ila ke shirin kai wa a Rafah wanda zai kai ga tafka laifin yaki kan fararen hula , kuma sun dora alhakin duk abin da ya faru kan Amurka da sauran kasashen Turai .

Daga karshe sun yi gargadi game da yiyuwa kara dagulewar al’amura kuma zai zama babban bala’I da zai shafi dukkan yankin, don haka sun bukaci kasashe da sauran alummomi masu neman yanzci na duniya da su kawo karshen killacewar da aka yi wa Gaza.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments