Jakadiyar kasar Bolivia a nan Tehran ta yiwa JMI jajen hare haren ta’addancin da HKI ta kai kan karamin ofishin... Read more
Shugaban kungiyar ‘Jahadul Islami’ daya daga cikin manya manyan kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawa Sahyoniyya a Gaza, ya gana da... Read more
Fira ministan kasar Pakistan Shabaz Sharif wanda ya karbi bakuncin jakadan Iran a Islamabad, Riza Amiri Mukaddam ya yi ishara... Read more
Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin Falasdinawa a yankin, kuma a tsakanin jiya da yau sun... Read more
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin ofishin jakadancin JMI da ke... Read more
Kasashen duniya sun ci gaba da yin tir da HKI saboda hare haren da ta kai kan karamin ofishin jakadancin... Read more
Jiragen yakin kawancen Amurka da Burtaniya a tekun maliya sun kai sabbin hare hare a yankin Attahaita na lardin Hudaida... Read more
Kafafen watsa labarun Syrai sun ambaci cewa da marecen jiya Litinin jiragen yakin HKI sun kai hari akan karamin ofishin... Read more
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran da Syria hari, ketare duk... Read more
Daga cikin wadanda su ka yi shahadar da akwai wani kwamanda na dakarun kare juyin musulunci na Iran Birgediya Janar... Read more
Majiyoyin dakarun izzuddin Kassam da kuma Saraya Kudus a Gaza sun bayyana cewa mayakansu sun cilla makamai masu linzami wadanda... Read more
Hassam Badron wani mamba a kwamitin gudanarwa na kungiyar Hamas a nan Tehran ya bayyana cewa babu wani jami’an kungiyar... Read more
Mayakan hashdu ashabi a kasar Iran sun bada sanarwan cilla makamai a kan sansanin sojojin HKI a yankin tuddan Golan... Read more
A wani hari da sojojin HKI su ka kai akan wata mota dake tafiya a kudancin Lebanon mai dauke da... Read more
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah ya yi kira da mutane da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya... Read more
Kwararru kimani 2000 a duk fadin duniya suka rubutawa babban sakataren MDD da kuma kwamishinin hukumar mara ta majaliasar wasika... Read more
Wani marubu a harkokin diblomasiyya a nan kasar Iran ya bayyana cewa duk tare da cewa ma biya addinin yahudanci... Read more
A wani littafin mai taken “ Hasumiyar Hauren Giwa Da Karafa” (TOWERS OF IVORY AND STEEL) wanda Maya Wind ta... Read more
Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa;... Read more
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan shahadar daya daga cikin masu bada shawara kan... Read more