Shugaban kasar Iran Hujatul-Islam Ibrahim Ra’isi wanda ya gabatar da jawabi a wurin girmama masu karatun kur’ani da yi masa... Read more
A jiya Juma’a ne al’ummar Iran su ka raya daren farko daga cikin dararen ‘lailatul-Qadari’ a cikin masallatai da wasu... Read more
Rundunar sojan Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar ranar Jamhuriyar Musulunci ta Iran wacce ake yin bikinta a... Read more
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin kasar ba zata yi kasa a guiwa ba... Read more
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami... Read more
Shugaban kungiyar Jahadul Islami wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ya bayyana cewa tare da yardarm All..da kuma darajar... Read more
A yayin da ya gana da mawaka da kuma sauran ma’abota adabin Farisanci a darejn jiya Talata, jagoran juyin musulunci... Read more
Hukumar dake kere-kere masu alaka da sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a halin yanzu tana kan ganiyar... Read more
Majalisar koli ta tsaron kasar Iran ta yi tir da harin ta’addancin ca aka kai kusa da birnin Moscow na... Read more
A dai dai lokacinda yawan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta’addancin da aka kai a kan wani wuri a... Read more
An gudanar da bukukuwan ranar Nuruz, ko ranar farko ta hijira shamsiyya ta Iraniyawa da kasashe makobta a Majalisar dinkin... Read more
Amir Abdallahiyan ministan harkokin wajen kasa iran ya aikeda sakonni mabanbanta ga takwararonsa na kasashen Azarbaikan, Uzbakistan ,Afghanistan, Pakistan, Tajikisan,Turkmenistan... Read more
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya yabawa dakaru a cikin kawancen masu... Read more
A cikin sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta 1403 ta hijira shamsiyya da Jagoran juyin musulunci na kasar Iran... Read more
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya shuga itacen zaitun a safiyar yau... Read more