Iran na sa ido sosai kan yarjejeniyar fahimtar juna da ta cimma da Amurka

Iran ta bayyana cewa tana sanya ido sosai kan yarjejeniyar fahimtar juna ta Islamabad da ta cimma da Amurka. Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmail Baghai, ya ce Tehran za ta sa ido sosai kan yadda Amurka ke aiwatar da yarjejeniyar. “ya kara da cewa za mu aiwatar da alkawuranmu ne kawai idan dayan bangaren […]

Adadin wadanda suka mutu sakamakon girgizar kasa a Venezuela ya zarce 1,700

A Venezuella adadin wadanda suka mutu ya zarce mutum 1,700 yayin da har yanzu ake da fargaba a game da adadin sakamakon yawan mutanen da har yanzu ba’a gan su ba. A ranar Litinin alkalumman wucin gadi da aka fitar sun nuna cewa mutane 1,719 ne suka mutu kuma 5,034 suka jikkata tun bayan jerin […]

Lebanon: Kakakin Majalisar Dokoki ya yi watsi da yarjejeniyar sulhu da Isra’ila

Kakakin Majalisar Dokoki ta Lebanon Nabih Berri ya yi watsida yarjejeniyar zaman lafiya da AMurka ta shiga tsakani aka cimma da gwamnatin Lebanon yana mai shan alwashin jagorantar ‘yan adawar siyasa na kasar akan su ki amincewa da ita a Majalisar Dokoki. Mista Berri ya bukaci Firaminista Nawaf Salam da ya janye daftarin yarjejeniyar mai […]

Zimbabwe: Majalisa ta amince da tsawaita wa’adin shugabancin kasa

Majalisar dokokin Zimbabwe ta amince da kudirin tsawaita wa’adin shugabancin kasa. Hakan ya share fagen tsawaita wa’adin shugaban kasa da na majalisar dokoki daga shekaru biyar zuwa bakwai. Gyaran da aka yi wa kundin tsarin mulkin Zimbabwe, wanda zai tsawaita wa’adin shugabancin kasa da shekaru biyu, yanzu yana bukatar sa hannun Shugaban kasar Emmerson Mnangagwa […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 07

07-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ‘Al-adu da ci gaban Musulunci a cikin tarihi’ shiri wanda yake kawo maku al-adu da ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayan bayyanarsa ya zuwa yanzu, wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a ko […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 06

06-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ‘Al-adu da ci gaban Musulunci a cikin tarihi’ shiri wanda yake kawo maku al-adu da ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayan bayyanarsa ya zuwa yanzu, wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a ko […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 05

05-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ‘Al-adu da ci gaban Musulunci a cikin tarihi’ shiri wanda yake kawo maku al-adu da ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayan bayyanarsa ya zuwa yanzu, wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a ko […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 04

04-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ‘Al-adu da ci gaban Musulunci’ shiri wanda yake kawo maku al-adu da ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayyanarsa ya zuwa yanzu, wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a ko wani mako. Da fatan […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 03

03-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ‘Al-adu da ci gaban Musulunci’ shiri wanda yake kawo maku al-adu da ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayyanarsa ya zuwa yanzu, wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a ko wani mako. Da fatan […]

Al-Adu Da Ci Gaban Musulunci A Tarihi 02

02-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da saduwa a cikin shirimmu na ‘al-adu da ci gaban musulunci’ wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a wani wani mako sau guda daga sashen hausa na muryar Jumhuriyar musulunci.  Da fatan masu sauraro za su kasance tare da mu a cikin shirimmu […]

Al-Adu Da Ci gaban Musulunci A Tarihi 01

001-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da saduwa a cikin shirimmu na ‘al-adu da ci gaban musulunci’ wanda ni Tahir Amin zan ci gaba da kawo maku a wani wani mako sau guda daga sashen hausa na muryar Jumhuriyar musulunci.  Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da a cikin shirin. ///…Madalla, masu […]

Kissoshin Rayuwa: Imam Al-Hassan(a) 207

207-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin Al-Qur’ani mai girma ko cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu […]

Kissoshin Rayuwa: Imam Al-Hassan (a) 206

206-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo mako kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko cikin wasu littafan, wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi na maulana Jalaluddin Rumi, ko kuma […]

Kissoshin Rayuwa: Imam Al-Hassan (a) 205

205-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi, ko kuma wasu littafan. Da […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 204

204-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafai wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Murtadha Muttahiri, ko littafin mathnawi na maulana Jalaluddin Rumi, ko kuma wasu […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 203

203-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu a warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’asni mai girma, ko kumacikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha muttahari ko kuma cikin littafinMathnawi na mailana Jalaluddeen Rumi  ko kuma […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 202

202-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu a warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’asni mai girma, ko kumacikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha muttahari ko kuma cikin littafinMathnawi na mailana Jalaluddeen Rumi  ko kuma […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 201

201- Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na AYa. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma littafin Mathnawa na Maulana Jalaluddin Rumi […]