Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 204

204-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi da suka

204-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafai wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Murtadha Muttahiri, ko littafin mathnawi na maulana Jalaluddin Rumi, ko kuma wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu.

///… Madalla, masu sauraro idan kuda tare da mu a cikin shirimmu da ya gabata, a kuma cikin sirar Imam Al-Hassan Al-Mujtaba (a) dana Fatimah (s) diyar manzon Allah (s), inda muka tsaya kan yadda yake shirin komawa madina birnin kakansa manzon Allah (s) bayan ya mikawa Mu’awaya dan Abusufyan shugabancin al-ummar Musulmi.

Mun kuma ji yadda ya amsa tambayoyin wadanda suka gabatar da korafinsu kan yadda ya mika shugaban azzalumai Mu’awiya dan Abusufyan, inda a ciki ya fada masu cewa shi ne hujjar All..kan halittunsa a bayan mahaifinsa, don haka bai kamata wani wawaita ra’ayinsa na sulhu da yaki ba.

Bayan haka Imam Al-Hassan (a) ya fara shirin komawa madinan kakansa manzon All..(s), bayan ya sha korafe korage daga masoya da makiya, da kuma walakanci daga wadanda suke adawa da shi. Bayan yan kwanaki da mikawa mu’awiya dan Abusufyan shugabanci.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted